30/05/2026
π«MASHA ALLAH π«
Fitowar Maulanmu sheikh ishaka abubakar hizburrahim kenan daga wurin taro .
π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―
Kasantuwar wata tafiya da zaiyi tafiya zuwa daura muna rokon allah yakaisu lfy ameen