Nura Nasiru

Nura Nasiru Educetion,entertaiment,advertising,politics,engegment, religions. Nura nasiru babura local govert jigawa state

17/09/2025
Shugaban ƙasar Faso, Ibrahim Traoré, ya sayo motoci da kayan aiki na fannoni daban-daban har guda 760 daga motocin pick-...
12/09/2025

Shugaban ƙasar Faso, Ibrahim Traoré, ya sayo motoci da kayan aiki na fannoni daban-daban har guda 760 daga motocin pick-up zuwa injinan haɗa siminti, tankuna, injinan tono ƙasa da sauran manyan kayan aikin gina ƙasa. Wannan duka za a yi amfani da su ne wajen gina tituna, gyara gine-gine da tallafa wa ci gaban al’umma a sassa daban-daban na ƙasar.

📰 Fadar Shugaban Ƙasa ta Faso

12/09/2025
Farashin shinkafa na iya Zama Bai daya a fadin kasrnan  Duba da Kara kartar kasa da ta ke ?A wata zaiyarar gani da Ido d...
28/08/2025

Farashin shinkafa na iya Zama Bai daya a fadin kasrnan Duba da Kara kartar kasa da ta ke ?

A wata zaiyarar gani da Ido da nakai wata kasuwa yau farashin shinkafar mudu Bai haura #2000/1600

Nawame farashin shinkafar @ yankin kusa Mana answer @ comment section.

Nigeria are today in security's,capital educetiion,infltion high cost of demand,capital health and infertility .
24/08/2025

Nigeria are today in security's,capital educetiion,infltion high cost of demand,capital health and infertility .

Gwamnatin Jihar Katsina ta karɓi sabbin motoci 8 masu sulke domin ƙara ƙaimi wajen yaƙar ‘yan bindiga a faɗin jihar.Wann...
23/08/2025

Gwamnatin Jihar Katsina ta karɓi sabbin motoci 8 masu sulke domin ƙara ƙaimi wajen yaƙar ‘yan bindiga a faɗin jihar.

Wannan mataki ya biyo bayan mummunan harin da ‘yan bindiga s**a kai lokacin da ake tsaka da sallar Asuba a garin Mantau, ƙaramar hukumar Malumfashi.

A WANI MATAKI DA GOBNATIN JAHAR NEJA KE SHIRIN DAUKA DAN HABAKA TATTALIN ARZIKIN KASA DAMA JAHARAn fara ƙoƙarin farfado ...
19/08/2025

A WANI MATAKI DA GOBNATIN JAHAR NEJA KE SHIRIN DAUKA DAN HABAKA TATTALIN ARZIKIN KASA DAMA JAHAR

An fara ƙoƙarin farfado da tashar jirgin ruwa ta Baro da ke jihar Neja

Majalisar Wakilan Najeriya ta kafa kwamiti na musamman domin bi tare da gano yadda za a farfaɗo da tashar jirgin ruwa na Arewa na Baro da ke jihar Neja.

Kwamitin ƙarƙashin jagorancin tsohon mataimakin Kakakin Majalisar Hon. Ahmad Idris Wase da ɗan majalisa mai wakiltar yankin Bida, Katcha da Gbako daga jihar Neja, ya kai ziyara wannan tasha domin gane wa idonsa abin da ke wurin da kuma abin da ya hana tashar fara aiki tun bayan da aka ƙaddamar a shekarar 2018/2019.

Tashar wadda ke a garin Baro, a ƙarƙashin Ƙaramar Hukumar Agaie, majiyoyi sun tabbatar wa da Hausa Daily Times da cewa ko gobe jirgi zai iya kai kaya domin an tanadar da komai na aiki, sai dai matsalar da ta hana wurin aiki ita ce rashin hanyar da za a yi amfani da ita wurin bi domin zuwa ɗaukan kaya ko fitarwa. Sai kuma sake yashe hanyar ruwan kasancewa tun bayan da aka yi na farko babu jirgin da ya sake bi wanda hakan ke haifar da taruwan ƙasa a hanyar kuma ya hana manyan jirage bi.

Address

Babura K/kudu Rijiyar Mangwaro
Jigawa
234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nura Nasiru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nura Nasiru:

Share