A Furya Birniwa TV

A Furya Birniwa TV KUKASANCE DA WANNAN SHAFI MAI ALBARKA DAN KAWO MUKU KARATUTTUKAN MALAMAN SUNNAH TARE DA FADIN GASKIYA KOMI DACINTA

21/09/2025
21/09/2025

DAURA ZAMANA NA HUDU:
TARIHIN QUR'ANI DA YADDA YAZO GAREMU ( MARTANI GA ỲAN TATSINE). Wacce zata gudana kamar haka:
Date: Asabar & Lahadi 20th & 21st/Sep/ 2025.
Wuri: Massalacin Abubakar Assiddiq dake yan'kusa western bypass, kumbotso L.G.A
Littafi: تاريخ القرآن وغرائب رسمه وحكمه

21/09/2025

TA'ADDANCIN YAN MAULUDI A KANO

20/09/2025

Sunday morning

20/09/2025

🕌 WA'AZIN JIBWIS AMAC 🕌

karkashin jagoracin
(JAMA'ATU IZALA'TIL BIDI'A WA IKA'MATIS SUNNAH)

Mai waazi na Uku (3) :

Sheikh Adam isah Sahibul Quwwa
&
Allaramma Tukur Jakada

Wuri:
MASJIDU IMAMU MALIK DAKE JABI DAKI BIYU FCT ABUJA

Allah ya anfanar damu
28/03/1447
20/09/2025

✍️🎥 Safiyanu Abdullahi
JIBWIS SOCIAL MEDIA FCT ABUJA

20/09/2025

🕌 WA'AZIN JIBWIS AMAC 🕌

karkashin jagoracin
(JAMA'ATU IZALA'TIL BIDI'A WA IKA'MATIS SUNNAH)

Mai waazi na biyu (2) :

Sheikh Abbas Uzairu Cikaji
&
Allaramma Lukhaman Haruna

Wuri:
MASJIDU IMAMU MALIK DAKE JABI DAKI BIYU FCT ABUJA

Allah ya anfanar damu
28/03/1447
20/09/2025

✍️🎥 Safiyanu Abdullahi
JIBWIS SOCIAL MEDIA FCT ABUJA

20/09/2025

🕌 WA'AZIN KWAMMITIN DA'AWAH NA JIBWIS AMAC 🕌

karkashin jagoracin
(JAMA'ATU IZALA'TIL BIDI'A WA IKA'MATIS SUNNAH)

Mai waazi na biyu (2) :

Mal. Aliyu Abdullahi Akwai Allah
&
Allaramma Abubakar A Muhammad zaria

Wuri:
MASJIDU IMAMU MALIK DAKE JABI YAR LAMBU FCT ABUJA

Allah ya anfanar damu
28/03/1447
20/09/2025

✍️🎥 Safiyanu Abdullahi
JIBWIS SOCIAL MEDIA FCT ABUJA

Address

Birniwa
Jigawa
BIRNIWA

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A Furya Birniwa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A Furya Birniwa TV:

Share