30/07/2025
MUHADARA MUHADARA MUHADARA
Assalamualaikum, Muna masu Farin cikin Gayyatar Yan uwa musulmi na kusa dana nesa GAGARUMAR MUHADARA MAI TAKEN "TARBIYA A MUSULUNCI" Wanda Babban Malamin mu Sheikh Dr. Abdulkadir Saleh Kazaure (Modibbon Wazirin Dauular Usmaniyya) Zai gudanar kamar haka:
Rana: Laraba 30-July-2025
Wuri: Anwarul Islam Jibwis Central Mosque Nguru Yobe State.
Lokaci: Bayan Sallar Magrib 7:00pm.
DOMIN KALLO KAI TSAYE KUKASANCE DA WADANNAN SHAFUKAN A MANHAJAR FACEBOOK:
AFG Birniwa Media
Dr. Abdulkadir Saleh Kazaure
Jibwis Nigeria TV
Jibwis Jigawa
Jibwis Birniwa
©AFG Birniwa Media.