Zainab I KB

Zainab I KB News/ Media

03/12/2024

Wadanda Aure Yayi Ma Jinkiri, Allah Yasa Jinkirin Alkhairii Ne.

Allah Yasa In Anyi Ya Zama Alkhairi Na Hat Abada Amin🙏

03/12/2024

One day, We will perform Hajj and Umrah too, In Sha ALLAH ✨❤

30/11/2024

Kanada smartphones me zai kaika zama 'DanBangar Siyasa a media 🤔

Ga Matasa suna samun $300 to $600 in a Month🤔

Wannan nasarar ta samu ne a cikin sauri idan aka kwatanta da rubu'i biyu na farko a shekarar ta 2024, kamar yadda rahoto...
30/11/2024

Wannan nasarar ta samu ne a cikin sauri idan aka kwatanta da rubu'i biyu na farko a shekarar ta 2024, kamar yadda rahoton NBS ya nuna.

Haka zalika rashin aiki ya ragu da kashi 4.3% a rubu'i na uku na wannan shekara.

30/11/2024

Ayi kokari a daure a koyi sana'a first.

Inhar Ka iya sana'a to samun jari mai sauki ne😀

30/11/2024

How to "monetize" your Facebook Account or Page
👇

29/11/2024

Kin damu mutane da I love you mom a Status; A zahiri Kuma wanke-wanke sai an jefeki da mafici k**e tashi kiyi 😎

Mai kudi baya taba tsufa a idon Yan mata; Man Sagir, ka nemi kudi kawai 😂
29/11/2024

Mai kudi baya taba tsufa a idon Yan mata;

Man Sagir, ka nemi kudi kawai 😂

29/11/2024

Boko Babu Addini Wallahi bala'i ne na fada!
-Sheikh Isa Ali Pantami

28/11/2024

Acikin wannan yanayin na tsadar rayuwa, It's not easy to see a helper.

Almost everyone is facing his challenges. Once someone helps you, it's just a big love😑

27/11/2024

Big shout out to my newest top fans! Abdul Rashidee Yahaya, Sadiq Abdulrazak, Alasan Mikaile, King Kabeer, Bashiru Danmeri, Bukar Sheriff, Buhari Ali, Imran Bala Sulaiman Dbt

26/11/2024

Idan maƙiyin ka ya ce, ba za ta taɓa yin nasara a sana'arka ba, me za ka mayar ma sa da martani?

Address

Kano
Jigawa
720101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zainab I KB posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share