Dan siyasar zamani

Dan siyasar zamani Assalamu alaikum mun bude wannan page ne domin baiyana ra'ayoyi akan harkar siyasa ba fada ba cin mutunci

ADDININMU BA ABUN WASA BANE 🙏😕• Ajiyane wannan sanannen mawakin kudancin kasar nan me suna davido yasaki wata sabuwar wa...
23/07/2023

ADDININMU BA ABUN WASA BANE 🙏😕

• Ajiyane wannan sanannen mawakin kudancin kasar nan me suna davido yasaki wata sabuwar waka a shafinshi na twiter wanda wani yaro mesuna olamilekan emeka taiwon ya rera kuma ya hau fefan videon

• Acikin videon shi mawakin ya hau kan saman masallaci ra raba kafa akan sifikar masallaci yana waka akasa kuma yan rawar tashi sunyi shigar musulunci da jallabiya sunyi sahun sallah dasu da liman din duka suna sallah suna tikar rawa.

• Wannan izgili ne ga addinin musulunci dakuma cin fuska agaremu mu musulmi. Muna addu'a Allah ya la'anci davido da wannan yaron Allah ya durkusar dasu har kasa. Muna kuma kara kira da hukumomi dasu dakatar da abubuwa makamantan wannan dan gudun rikicin Addinai.

Allah ka daukaka musulinci da musulmai
Ka kaskantar da kafirci da kafirai 🙏.

 : Naga wani Video na rashin hankali da tinani _ inda akayiwa professor A.A zuru tsirara a jihar adamawa, da nufin Aɗebe...
17/04/2023

: Naga wani Video na rashin hankali da tinani _ inda akayiwa professor A.A zuru tsirara a jihar adamawa, da nufin Aɗebe haushi kan result dinda Resident Electoral commissioner na INEC yayi sanarwa a jihar Adamawa inda ya bayyana A'isha Binani a matsayin wadda ta lashe zabe.

Ga dukkan bayanan da muke samu shine: wannan bawon prof A.A ZURU _ bayada laifin komi, al'umma dadama sun shedi cewa prof A.A zuru mutun ne bai biyar doka da orda, mutun ne wanda ba'a hada kai dashi ayi rashin gaskiya, hasalima wannan Bawon Allah bashi ne ya fadi wannan sakamakon zabe ba, amman dukda haka saida da akayi mai walakanci, aka duke shi iya duka, sannan aka mai tsirara gaban jama'a kuma aka dora vidiyon inda aka daukai tsirara aka aza a social media.

Muna rokon Allah ya sakama wannan bawon Allah ga duk mai hannu wurin wannan cin mutunci, da tozarcin da akayi mai, da kuma walakanta iliminsa da tsufansa da akayi.

Allah ya bimai hakki nai, Allah ya bashi lafiya, kuma Allah yasa wannan ya zamo silar karin matsayin sa da daukakar sa, a duniya da lahira 🤲

Lecturer Aminu Muhammad Kaura

Address

Madaka
Jigawa

Opening Hours

09:00 - 17:00

Telephone

+2347066000553

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan siyasar zamani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dan siyasar zamani:

Share

Category