Indallahi International

Indallahi International πŸ’Ή Crypto Trader
🎁 Airdrop Hunter
🧠 Political Analyst
πŸ’Ό Businessman & Entrepreneur
πŸ“± Content Creator
🎬 Film Director
✍️ Scriptwriter
🎭 Actor
🎀 Singer
(1)

26/05/2026

Barka da shan ruwa al'umma
Allah ya karbi ibadunmu
Ameen.
🀲🀲

Daga Diamond 600 sundawo bada 400 amma ahaka zanci gaba da aiki koda zasu dawo bada 50 ne bazantaba gajiya ba, akwai min...
26/05/2026

Daga Diamond 600 sundawo bada 400 amma ahaka zanci gaba da aiki koda zasu dawo bada 50 ne bazantaba gajiya ba, akwai mining da muke sama da shekaru 4 bamu dainaba, bare wannan da mukeyi sha yanzu magani yanzu.

Ba yadda za'ai nasai data ta kone a kallon Videna banza batafe da nahi wani abun dazan mora ba, wannan dalilin yasa idan nasamu wani project dayake bada wani abun, nake rike masa wuta.

HiFami akwai alkhairi, wanda basu fara ba, ga l!nk
πŸ‘‡πŸ‘‡
https://s.hifamiapp.com/1/wxbAOYhxA

Allah ka datar damu. Amee.

26/05/2026

Alhamdulillahi

TSARKI YA TABBATA GA ALLAH Dumbin al'ummar Musulmin duniya cikin fararen kaya sun hallara a dutsen Arfa domin gudanar da...
26/05/2026

TSARKI YA TABBATA GA ALLAH

Dumbin al'ummar Musulmin duniya cikin fararen kaya sun hallara a dutsen Arfa domin gudanar da ibadar Hajji

Babu wani Sarki ko shugaban Kasa ko attajiri ko talaka da zai iya nuna shi wani ne anan gurin, an zama daya cikin fararen kaya, an nufi Allah don neman tsira, wannan yana k**a da ranar tashin Al-Qiyamah

Shiyasa Allah Madaukakin Sarki ya fara bude farkon Suratu Hajji dake cikin Qur'ani da yin kira ga mutane don su ji tsoron Allah (T), sannan su sani cewa lallai ranar da Allah Zai girgiza kasa da muke rayuwa a kanta wani sha'ani ne mai girman gaske

A wannan rana na arfa mu da bamu je aikin Hajji ba yana da kyau mu dau azumi, mu rage amfani da wayoyin hannun mu, sai mu shagala da tuba da addu'ah

Yaa Allah duk Musulmin da yake da wata bukata na alheri albarkacin wannan rana Allah Ka biya masa

Allah Ka jikan mamatanmu, Ka kyautata karshen mu, Ka bamu ikon gamawa da duniya lafiya

Β© Datty Assalafy

HiMifi sun rage bada 600 Diamond πŸ’Ž daga 600 zuwa 400 wannan dalilin yasa kukaga nake da naci idan nasamu garabasa, ba ma...
25/05/2026

HiMifi sun rage bada 600 Diamond πŸ’Ž daga 600 zuwa 400 wannan dalilin yasa kukaga nake da naci idan nasamu garabasa, ba mamaki nanda sati kuga daga 400 yadawo 200 daga 200 yasake dawowa 100.

Kuma wlh ko 50 yadawo sai wasu sunyi, musamman a wannan yanayin da muke ciki, munjima bamu samu dama k**ar wannan ba, domin wasu Mining din sunhaura shekaru 5 munayi amma haryanzu bamu taba mora ba kuma haryanzu bamu daina ba.

Amma wannan cikin kwana biyu mun hada makudan alkhairin da sai munyi bukatun sallah tun daga Ragon Layya har dinkuna da bukatunmu, wannan dalilin yasa nake baku shawara akan kuyishi dagaske ba wasa.

Masu bukata ga l!nk.
πŸ‘‡πŸ‘‡
https://s.hifamiapp.com/1/wxbAOYhxA

Allah ka datar damu. Amin.

25/05/2026

Idan karamin dan kasuwa ne kai a Dutse kace zaka dogara da sana'a daya wlh Allah wataran sai ka kwana da yunwa.
Duk APC ta lalata komai

Magana ake ta transaction yafara saukaπŸ”₯πŸ’ͺπŸ€Έβ€β™€οΈ Magana ake ta HiMifi App wanda wanda koyanzu kayi reg!ster zasu baka ka kwa...
25/05/2026

Magana ake ta transaction yafara saukaπŸ”₯πŸ’ͺπŸ€Έβ€β™€οΈ Magana ake ta HiMifi App wanda wanda koyanzu kayi reg!ster zasu baka ka kwashe zuwa 0pay dinka.

Koka gayyata ko baka gayyata zaka cire, kuyi kokari kuyi and reg!ster tun kafin su rage badawa, daga 600 Diamond zuwa kasa da haka.

Masu bukata ga l!nk.
πŸ‘‡πŸ‘‡
https://s.hifamiapp.com/1/wxbAOYhxA

Allah yabamu sa'a. Ameen

Ana Ta Bayar Da Tallafin Sallah Wa MutaneRarara kam tanan bangaren yayi nisa.
25/05/2026

Ana Ta Bayar Da Tallafin Sallah Wa Mutane

Rarara kam tanan bangaren yayi nisa.

Daga wajen Reception Ι—in Auren Isa Feruzkhan shi Gaza baha bari kansa yana kullewa.🀣🀣
25/05/2026

Daga wajen Reception Ι—in Auren Isa Feruzkhan shi Gaza baha bari kansa yana kullewa.🀣🀣

25/05/2026

Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

Address

Dutse
Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Indallahi International posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share