Jibwis Galdimari BADE

Jibwis Galdimari BADE Man kana yuuminu ballahi wal yaumin akhar falyadaul kharan auyasmuu

28/06/2021

KUFFA ALAIKA HAZAA
MANZON ALLAH YANUNA
HARSHENSA DAN UWA/YAR UWA
MUGUJI FARTA ZANCE BANZA ZANCEN DA BASHI DA GADON KAI

10/12/2020

KUFFA ALAIKA HAZA
👉👅

19/08/2019

ASSALAMA ALEKUM TO YOU ALL BRTH AND SST IN ISILAM

09/05/2019

Hadisi Na 42: An karbo Daga Anas (R.A) Yace: "naji Manzon Allah (s.A.W) Yana Cewa: Ya Kai Dan Adam Hakika Muddin Ka Roke Ni Kuma Ka Kaunace Ni Zan Gafarta Maka Abin Da Yake Kanka Kuma Ban Damu Ba. Ya Kai Dan Adam Da Daku Ka Zunubanka Yakai Tsa Kanin Sama Dakasa Sa Annan Kanemi Gafarata, Zan Gafarta maka. Yakai Dan Adam Hakika Da Zaka zomin Da Zunibanka Cike Da Kasa Kuma Kasadu Dani Bakayi Tarayya Dani Da Waniba Wajen Bauta Ba Danazomaka Dagafara Cike Da Kasa. Turmuzine Yaruwaita Hadisine Mai Kyau Ingantacce.

08/05/2019

Assalam Alekum Yan Uwana Musilmai Ya Allah Ka Hadamu Da Alkhairanda Kecikin Wannan Watan Na Ramadan Ya Allah Kasa Munacikin Yantattun Bayinka Wanda Ake Ceto Awannan Watan Na Ramada

25/04/2019

Yana Daga Cikar Musilincin Musilmi Ya Daina Shiga Abinda Bai Shafeshiba.

16/12/2018

FADI ALKHAIRI KOKAYI SHURU

28/11/2018

BarkanMu Da Warhaka Yakuke Yan Uwana Musilmi

17/10/2018

Ya Ayyuhal Lizana Amanu Ittakillah Hakka Tu Katihi Wal Tamutunna Illa Wa Antul Musilimun

15/09/2018

Man khana yu'uminu billahi waal yaaumil akir fal yadaulkhar auyusmut

14/09/2018

Ittaqilla

19/04/2018

kakasance maitunawa da mutuwa domin kadda ta ruskeka baka shiryamataba kakasance mai yin zikiri amma ba irin na yan bidi'aba kayi irin wanda manzon allah(s.a.w) yaka rantar allah yasa mudace ameen

Address

Jigawa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Galdimari BADE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis Galdimari BADE:

Share

Category