Bull Run 2024

Bull Run 2024 Update About Crypto

Assalamualaikum I'm online now ```Ton gas fee pricesπŸ’°πŸ’°``` *0.1 Ton  ₦1100*  *0.2 Ton  ₦2200*  *0.3 Ton  ₦3300*  *0.4 Ton...
02/10/2024

Assalamualaikum I'm online now

```Ton gas fee pricesπŸ’°πŸ’°```

*0.1 Ton ₦1100*
*0.2 Ton ₦2200*
*0.3 Ton ₦3300*
*0.4 Ton ₦4400*
*0.5 Ton ₦5500*
*1.0 Ton ₦11000*

''''Solana gas fee Prices'''
1$ sol ₦1800
10$ sol ₦18000

""MEMEFI GAS FEE""

LINEAR 1$ ₦2300
LINEAR 2$ ₦4500

Whatsapp:08164439505

Note:!! price can change any time

31/08/2024

Sol available at affordable price 🀩

Masha Allah πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’°πŸ’°Another Successful Trade πŸ’₯πŸ’°πŸ’° Hit 🎯 The Tp target 🀸🀸🀸🀸🀸
14/08/2024

Masha Allah πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’°πŸ’°

Another Successful Trade πŸ’₯πŸ’°πŸ’° Hit 🎯 The Tp target 🀸🀸🀸🀸🀸

02/08/2024

Yadda Ake gane coin Masu kyau a dexscreener

Idan Kasan Kai Dan Crypto Ba Iya Mining Ba To Yakamata Kashirya Portfolion Ka Saboda Guzurin Bull Run. Munada Signal Gro...
04/06/2024

Idan Kasan Kai Dan Crypto Ba Iya Mining Ba To Yakamata Kashirya Portfolion Ka Saboda Guzurin Bull Run. Munada Signal Group Kyautane A Yanzu Yakamata Kashirya Kar Ayi Bandaku. Yakamata Kasani Shi Bull Run Kamar Yadda Bakasan Yashigoba Haka Baza Kasan Yafitaba Take Note

https://chat.whatsapp.com/Gk6wMWYCPTiECKQdnmm0K0

$TON Giveaway - On $Preton Airdrop!Akwai hanyoyi guda biyu da zakabi domin ka samu "TON COIN" a kyauta ta hanyar partici...
09/05/2024

$TON Giveaway - On $Preton Airdrop!
Akwai hanyoyi guda biyu da zakabi domin ka samu "TON COIN" a kyauta ta hanyar participating a Preton Airdrop.

1] Duk mutumin da kayi inviting zasu baka wani dan amount na "TON COIN" kyauta da kuma tokens dinsu guda 50.

2] Duk posting din da kayi akan project dinsu akwai gurin Activities Link da zakaje ka ajjiye link dinka a kasa, zasu duba sai su baka kyautar TON daidai da yadda s**a dama akan posting dinka.

Airdrop Link: https://t.me/preton_drop_bot?start=44b559a8-fd5a-4d9e-ab3b-fe33620758e8

Wanda baiyi participating ba, To ga link zai iya shiga yayi participating domin ya samu rabonsa shima koda babu yawa.

Allah ubangiji yasa mu amfana.

05/04/2024

Assalamualaikum

Kasuwarmu Ta yau akawomana Mu bada Kudi

1.Wow
2.Athene
3.Pi
4.Not coin Voucher

Dm Instant payment nakeyi Allah yabamu sa a Ameen y hayyu y qayyum

BA HOPING BANE KAWAI MUNA SON KOWA YA KARU DA ALKAIRI πŸ‘‡Bubble Airdrop by Imaginary OnePotentially-$5,000-$10,000____^^__...
29/03/2024

BA HOPING BANE KAWAI MUNA SON KOWA YA KARU DA ALKAIRI πŸ‘‡

Bubble Airdrop by Imaginary One
Potentially-$5,000-$10,000
____^^___
Dan tsaya kaji!
Dan Allah koda bakayin airdrop kayi wannan. Sannan koda kayi-kayi a baya harka fara gajiya kayi wannan. Ina mai tabbatar maka in shaa Allahu sai kayi dariya.

Abunda ake bukata kayi shine:
πŸ”Ή Earn social points by completing tasks
πŸ”Ή The more social points you have. The more rewards you get!

Airdrop Link: https://bubble.imaginaryones.com/?ref=XWPSCD

Wa yannan sune Social Points din:
- Open the Bubble Airdrop page
- Complete all social tasks
- Do task daily
- Refer your friends (+10,000 points)

Sannan kuma yadda ake samun Bubble Points din shine:
- Download the Bubble Rangers: Endless Runner on Playstore or Appstore
- Connect Your IO Account In-Game
- Play Games To EarnBubble Points

Jama'ah wannan airdrop din za'a samu kudaden da Allah ne kawai yasan iya kacinsu in shaa Allah musammam ga wayanda s**a dage s**ai playing game dinsu s**a tara points. Please and please do it now-now.πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

$BUBBLE coin by Imaginary Ones. Sign up, play games, complete tasks to earn $BUBBLE.

Faka-faka Ba Lokacin...πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒDotcoin mining ne kamar dai yadda sauran click mining na Telegram suke irin su (Notcoin), ya ...
25/03/2024

Faka-faka Ba Lokacin...πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ

Dotcoin mining ne kamar dai yadda sauran click mining na Telegram suke irin su (Notcoin), ya samu founding mai Ζ™arfi sosai. Muna ganin dai yadda yau Voucher ta Notcoin tayi tsada.

Daga cikin mutanen da suke Mining na Dotcoin akwai mai Telegram da kansa, sannan akwai Community na $TON suma ba'a barsu a baya ba. Sabon mining ne fil yakamata ayi damu.

Yadda Ake Register:

1. Zaka bi ta wannan link Ι—in kayi register, idan kayi register ta link Ι—in nan zasu baka Dotcoin guda 1.5k kyauta, idan telegram naka kuma yana da verification toh zasu baka 30k.

Link: https://t.me/dotcoin_bot?start=r_6352815079
πŸ†+1.5k Dotcoins as a first-time bonus
πŸ’Ž+30k Dotcoins if you have Telegram Premium

2. Bayan kayi zai kawo ka cikin telegram inda zaka ga inda zaka aka rubuta "Let Go". Toh daka taba nan zai kai ka cikin app Ι—in sai ka fara.

Ayi sauri Ba Lokaci....πŸƒπŸƒπŸƒ

Address

Jimeta

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bull Run 2024 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bull Run 2024:

Share