Lajnar Tabligh Yola

Lajnar Tabligh Yola Domin yada manufofin Harkar Musulunci a Nigeria da jagoranta Shaikh Ibrahim Zakzaky (H) musamman yan

Domin Sanin Ilimi da bayanai game da TAURAR DA RAMLI;🖋️ Hukuncin shi🖋️ Nau,'ukan shi🖋️ Tasirin shi🖋️ Kyakkyawan shi🖋️ Mu...
19/09/2025

Domin Sanin Ilimi da bayanai game da TAURAR DA RAMLI;
🖋️ Hukuncin shi
🖋️ Nau,'ukan shi
🖋️ Tasirin shi
🖋️ Kyakkyawan shi
🖋️ Mummunan shi
🖋️ Banbancin shi da Istikhara
🖋️ Da sauran bayanai game da TAURARI.
Daga bakin Sheikh Ibrahim Zakariya (H) a fassarar NAHJUL BALAGAH na Imam Ali (AS).
Zama na 151
Shiga link namu na telegram
https://t.me/+cYORiYh_do0yODU0
© Lajnar Tabling Yola.

ABUBUWAN AL-AJABI UKU DA NA GANSU RANAR MAULIDIN 12 A GARIN YOLA 🇵🇸= Muna kokarin tayar da jenereto  amma taki tashi, ka...
14/09/2025

ABUBUWAN AL-AJABI UKU DA NA GANSU RANAR MAULIDIN 12 A GARIN YOLA

🇵🇸= Muna kokarin tayar da jenereto amma taki tashi, kawai wani mutum ta bayan mu yana wucewa da kafafun katako biyu (irin na kafadu dinnan) yace " kitashi don Manzo Allah (S) . Wallahi yana rufe baki jenereto na tashi(bayan mun ja shi kenan)

🇵🇸= Muna tsaye da mashin dauke kayan sauti a wurin kafin mu shiga sahu, wasu matasa sunzo wucewa, sai s**ayi arba da hoton Malam Zakzaky (H,) da na Saiyid Mai Nasar , wanda muka sanya a bayan mashin din, aikuwa ya rufo a guje jikin hoton yana cewa: " ga shugaban musulmi wanda zai ceci alumma"

🇵🇸= Hoton da yake kasa, kuyi zooming ku gani, wasu gungun matasa ne maza da mata a hade amma s**ayi wannan shiga.
(Wai Dan DARIQA ne a ranar maulidi amma ga hoton da ya sanya,) kasan sannu a hankali ana samun caji.
Allah ya kyauta.

Yola.
Bumu yarda wani ya kwafe ba.
14/09/2025

لبيك يا حسين! لبيك يا حسين !! لبيك يا حسين!!!Insha Allah, za'a soma zaman ASHURA na Juyayin kisan IMAM HUSAIN (AS) a Da'...
28/06/2025

لبيك يا حسين! لبيك يا حسين !! لبيك يا حسين!!!

Insha Allah, za'a soma zaman ASHURA na Juyayin kisan IMAM HUSAIN (AS) a Da'irar Yola yau Asabar a inda aka saba wato Fudiyya Permanent site Wauruba Jabbe. Da misalin karfe biyar na yamma a kowace rana.
Har ilayau, zaa soma tattaki zuwa wajen zaman shima a yau, za'a Hadu ne a masallacin Juma'a na Nasarawo karfe 2 na yamma.
Allah ya bada iko.

3 June :1998 (28Shawwal 1409-H).  Yau Kimanin Shekaru 36 kenan Ranar: Wafatin Imam Khumaini (QS) , a wannan Ranar ce Jag...
03/06/2025

3 June :1998 (28Shawwal 1409-H).

Yau Kimanin Shekaru 36 kenan

Ranar: Wafatin Imam Khumaini (QS) , a wannan Ranar ce Jagoran Juyin Juya halin Musulunci na Iran, imam Khumaini yayi wafati yana da shekaru 89 a qidayar miladi, shekaru 93 a qirgen Hijira, bayan shekara 10 da samun nasararsa na juya kasar iran zuwa Jamhuriyar Musulunci. Imam Khumain Yana Cewa i: Idan Da Dukkanin Duniya Za Su Juyi Min Baya (Za Su Yaƙe Ni), Ba Zan Taɓa Juya Wa Gaskiya Da Haƙiƙa Baya Ba. Amincin Allah Ya Cigaba da Tabbata Ga Tsarkakakke Jinin Imamu Ali (As).

*SALLOLIN NAFILA NA DARAREN RAMADHAN*🥀🥀🥀🥀🥀🌺🥀🥀🥀🥀🥀*DAREN 26*Sallah Raka'a 8 - Fatiha 1 Surah 1 wadda ta sauwaka ko Suratul...
25/03/2025

*SALLOLIN NAFILA NA DARAREN RAMADHAN*

🥀🥀🥀🥀🥀🌺🥀🥀🥀🥀🥀

*DAREN 26*

Sallah Raka'a 8 - Fatiha 1 Surah 1 wadda ta sauwaka ko Suratul Ikhlas 100

*Daren 27*

📌 A so mutum yayi wanka.

📌 Sallah Raka'a 4 - Fatiha 1 , Suratul Mulk 1 ko Suratul Ikhlas 25.

*Daren 28*

Sallah Raka'a 6 Fatiha 1, Ayatul Kursy 100, Ikhlas 100, Kawthar 100. Bayan sallama Salatin Annabi da Iyalen gidan sa 100. A wata ruwayar - *_Ayatul Kursy 10, Ikhlas 10, kawthar shima 10 ne_* sai salatin Annabi da iyalen gidansa 100.

*Daren 29*

Sallah Raka'a 2 - Fatiha 1, Suratul Ikhlas 20

*Daren 30*

Sallah Raka'a 12 - A kowace Raka'a Fatiha 1 ,Suratul Ikhlas 20. Bayan sallama za a yi salatin Annabi da iyalen gidansa 100. Za a raba wannan sallah da sallama bayan kowace Raka'a 2.
🌺🌺🌺🌺🌺🥀🌺🌺🌺🌺🌺
©️SahibulAsrWaz-ZamaanInstituteYola
_2014/20210805/Rm1442Sr_

[email protected]

TUNATARWA DAGA MU'ASSASATU SHUHADA.Yayin da muke shirye-shiryen shagulgulan "SALLAH EIDUL FIDR" wato Ranar karamar Salla...
24/03/2025

TUNATARWA DAGA MU'ASSASATU SHUHADA.

Yayin da muke shirye-shiryen shagulgulan "SALLAH EIDUL FIDR" wato Ranar karamar Sallah ta shekarar 1446/2025.
Kamar yadda yan uwa s**a saba tunawa da Iyalan Shuhada a Irin wannan lokuta Mu'assasatu Shuhada tana Kara karfafan Yan uwa musamman wanda ba su sauke Hakkin Shuhada ba suyi kokarin saukewa kuma su kara da ihsani domin farantawa Shahidanmu a wannan wata Mai alfarman.

Dan uwa / 'yar uwa idan Baku sauke Hakkin Shuhada ba, ku hanzarta ku sauke Naira1200 ne kacal a shekara. Watan Ramadan watan da Allah yake nunka ayyuka.
Ga asusun Shuhada Foundation kai tsaye!

1011864432
Shuhada Foundation Zenith Bank

1004801776
Shuhada Foundation UBA Bank



*SALLOLIN NAFILA A DARAREN RAMADHAN*🌹🌹🌹🌹🌹🥀🌹🌹🌹🌹🌹*_Daren 21_*1.Wanka na tsarki da niyyar Ibadah. An so ya kasance kafin sa...
22/03/2025

*SALLOLIN NAFILA A DARAREN RAMADHAN*

🌹🌹🌹🌹🌹🥀🌹🌹🌹🌹🌹

*_Daren 21_*

1.Wanka na tsarki da niyyar Ibadah. An so ya kasance kafin sallar Magrib.

2. Sallah Raka'a 8 - Fatiha 1 , Surah 1 wadda ta sauwaka.

3. Sallah Raka'a 2 , Fatiha 1, Suratul Ikhlas 7 a kowace raka'a. Istighfari 70 bayan sallama.

4. Sallah Raka'a 100 - Fatiha 1, Suratul Ikhlas 10 ko 11 a kowace raka'a.

5. Karanta Addu'ar Jaushinul kabeer. [Addu'ar da Mala'ika Jibril ya zo ma Manzon Allah (sawa) a Ranar Yakin Badar]

Ana son mutum ya raya wannan dare da ibada.
Idan da hali goman karshe na watan Ramadhan a yi Itikafi a masallaci.

*_Daren 22_*

Sallah Raka'a 8, Fatiha 1, Surah 1 wadda ta sauwaka.

*_Daren 23_*

1. Wanka na Tsarki da niyyar Ibadah. An fi ya kasance Kafin sallar Magrib

2. Sallah Raka'a 8, Fatiha 1, Surah 1 wadda ta sauwaka.

3. Sallah Raka'a 2, Fatiha 1 Suratul Ikhlas 7 a kowace raka'a. Istighfari 70 bayan sallama.

4. Karanta Suratul Ankabut, Suratul Rum, Suratul Hamim Dhukan,

5. Karanta Suratul Qadr 1000

6. Sallah Raka'a 100, Fatiha 1, Suratul Ikhlas 10 ko 11 kowace raka'a

7. Yawaita Du'a'ul F***j.

8. Ziyaratul Hussain (as)

9. Karanta Addu'ar Jaushinul kabeer

*_Daren 24_*

Sallah Raka'a 8, Fatiha 1, Surah 1 wadda ta sauwaka.

*_Daren 25_*

Sallah Raka'a 8, Fatiha 1 Suratul Ikhlas 10 ko wace raka'a.
🎄🎄🎄🎄🎄🌺🎄🎄🎄🎄🎄

©️ SahihulAsrWaz-ZamaanInstituteYola

[email protected]

/Ramadhan1442H

,بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم AL-FATIHARUFE TAFSIR KENAN NA YAN UWA SISTERS, YOLA A JIYA...
22/03/2025

,بسم الله الرحمن الرحيم
اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم
AL-FATIHA

RUFE TAFSIR KENAN NA YAN UWA SISTERS, YOLA A JIYA JUMA'A

Rana ta 20
Juma'a 21/03/2025 (21/09/1446)

Tare da Hujjatul Islam *_Sheikh Dalhatu Musa*_
fudiyya NEPA
Hotuna:
Lajnar Tabligh Yola.

*SALLAR DAREN ASHIRIN DA BIYU GA WATAN RAMADAN.*Sallar Yau Raka'a 8 ce  Fatiha da Surar data Sauwaka a kowace raka'a.*Ya...
21/03/2025

*SALLAR DAREN ASHIRIN DA BIYU GA WATAN RAMADAN.*

Sallar Yau Raka'a 8 ce Fatiha da Surar data Sauwaka a kowace raka'a.

*Yazo a ruwaya cewa duk wanda yayi wannan Sallar Allah zai gafarta masa Zunuban shi

,بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم RAMADAN TAFSIR, YOLASisters Rana ta 19Alhamis 20/03/2025 (...
20/03/2025

,بسم الله الرحمن الرحيم
اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم

RAMADAN TAFSIR, YOLA
Sisters

Rana ta 19
Alhamis 20/03/2025 (20/09/1446)

Tare da Hujjatul Islam *_Sheikh Dalhatu Musa*_

Hotuna:
Lajnar Tabligh Yola.

,بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم RAMADAN TAFSIR, YOLASisters Rana ta 18Laraba 19/03/2025 (1...
19/03/2025

,بسم الله الرحمن الرحيم
اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم

RAMADAN TAFSIR, YOLA
Sisters

Rana ta 18
Laraba 19/03/2025 (19/09/1446)

Tare da Hujjatul Islam *_Sheikh Dalhatu Musa*_

Hotuna:
Lajnar Tabligh Yola.

,بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم RAMADAN TAFSIR, YOLASisters Rana ta 15Lahadi 16/03/2025 (1...
16/03/2025

,بسم الله الرحمن الرحيم
اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم

RAMADAN TAFSIR, YOLA
Sisters

Rana ta 15
Lahadi 16/03/2025 (16/09/1446)

Tare da Hujjatul Islam *_Sheikh Dalhatu Musa*_

Hotuna:
Lajnar Tabligh Yola.

Address

Jimeta
16

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lajnar Tabligh Yola posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Lajnar Tabligh Yola:

Share