16/09/2025
"Kwana biyu da yin auren, na shiga store na dauko indomie ina ƙoƙarin jiƙawa. Sai take ce mini; Malam ka manta kana da aure yanzu"
I was; 🤭🤦🤭🤦 Hallarar da ka dade a ciki, dole a hankali zaka fita daga ita.
Kai bama wannan ba, rannan na laɓe na cika leda da Milo da Madara, na manta ashe yanzu ba baban mu ne ke siya ba. Ni na sayi kayata, na boye a aljihu, kawai na fito da ita...🤣🤣🤣
BARKA DA YAMMA