AGTV HAUSA

AGTV HAUSA A News platform for your factual and captivating stories

21/12/2025

ya lashe Zaɓen fidda gwani na kujerar shugaban karamar hukumar Mayo Belwa karkashin jam'iyar PDP

21/12/2025

Jam'iyar ADC a karamar hukumar Mayo Belwa ta fidda Yan takaranta da zasu shiga zaben kananan hukumomi dake tafe.

Jam'iyar ta fidda yan takaran ne ta hanyan

20/12/2025

shine yayi ruwa da tsaki a majalisar tarayya wajen samarda aikin hanyan zuwa a cewar ofishin yada labaran Bar. Sadiq Dasin.

19/12/2025

Majalisar Dokokin Jihar Adamawa ta kammala karatu na farko da na biyu na Kudirin Kasafin Kuɗi na 2026 a zaman ta na ranar Alhamis.

Wannan ya biyo bayan gabatar da kasafin kuɗin da Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya yi a gaban majalisar.

16/12/2025

Jam'iyar a karamar hukumar ta bayyana kwarin gwuiwar samun nasara a zaben kananan hukumomi dake tafe.

Jam'iyar ta gudanarda taron masu ruwa da tsaki don tattauna yadda za'a tabbatar da nasarar jam'iyar a zabukan.

14/12/2025

Dr_Titus_Obadia ya gana da jagororin jam'iyar PDP na karamar hukumar

12/12/2025

Biyo bayan shigowar sa harkar siyasa, al'ummar sun yiwa Dr Titus Obadiah kekyawar tarba tareda jaddada goyon bayan su gareshi zabukan kananan hukumomi dake tafe.

08/12/2025

An karrama tsohon shugaban hukumar samarda wutan lantarki a yankunan karkara ta kasa wato Rural Electrification Agency, Engr Ahmad Salihijo Ahmad

04/12/2025

Bikin karrama Engr Ahmad Salihijo Ahmad ranar asabar mai zuwa 6 ga watan Disamban shekarar 2025.

Kar ku bari baku labari

29/11/2025

Jam'iyar ADC a jahar Adamawa ta gudanarda taron manema labarai a yola, bayanda kotu ta kori karar da ya shigar yana ikirarin shine halastaccen shugaban jam'iyar na Jiha.

19/11/2025

Maharba sun gudanarda bikin a garin dake karamar hukumar a jahar Adamawa.

Address

Jimeta

Telephone

+2347034541793

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AGTV HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AGTV HAUSA:

Share