Jasawa Daily News

Jasawa Daily News Manufar wannan kafar Itace ta kawo muku labarai na gaskiya tare da ilmantar da al'umma.

SANARWAR DAGA RESHEN ANGLO JOS .JIBWIS NHQ JOS ANGLO JOS BRANCH.Idan Allah ya kai mu gobe zamu tsayar da sallar Eid kama...
26/05/2026

SANARWAR DAGA RESHEN ANGLO JOS .

JIBWIS NHQ JOS ANGLO JOS BRANCH.

Idan Allah ya kai mu gobe zamu tsayar da sallar Eid kamar haka.

Lokacin: Karfe 9:30Am

wuri: Filin Unguwar Itace kamar yadda aka saba.

Mai Sallar: Hafiz: Abdulrazak Ahmad
shine zai Jagoranci Sallar.

muna rokon Allah madaukakin sarki ya bamu gagarumin nasara.

Ya kai mu lafiya.

We sincerely appreciate Hon. Jamilu Isa Mohammed for his dedication, commitment, and selfless service towards the succes...
25/05/2026

We sincerely appreciate Hon. Jamilu Isa Mohammed for his dedication, commitment, and selfless service towards the success of the APC Primary Elections in Jos South and Plateau State at large.

Your loyalty, hard work, and unwavering support for the progress of the party continue to inspire many. Your sacrifices and commitment to the unity and strength of APC shall never go in vain.

Thank you for standing firm for the party and the people.

May Almighty God continue to strengthen and reward you abundantly.

Thank you, Honourable.

Muhammad Zakariya Musa

Muna cikiyar yaron nan abdulmalik cousin Dina ne Mai Sanye DA jallabiyada bakin hula ya bace tun ranar Talata yace xai s...
15/05/2026

Muna cikiyar yaron nan abdulmalik cousin Dina ne Mai Sanye DA jallabiyada bakin hula ya bace tun ranar Talata yace xai shiga Mota Daga Bauchi xuwa Kano a tashar mass Dake Bauchi Anje tashar Suma ba labari xaku Iya tuntubar mu a wannan lambar 08064731163
a taya mu yaɗawa don Allah

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UNRahotanni sun tabbatar da rasuwar Malam Isah Dahiru Mai Awaki, Shugaban Malamai na Ang...
13/05/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN

Rahotanni sun tabbatar da rasuwar Malam Isah Dahiru Mai Awaki, Shugaban Malamai na Anglo Jos Limamin Masallacin yan Kafet Anglo Jos. Rasuwar tasa ta girgiza al’umma da ɗalibai da dama da s**a amfana da iliminsa da kyawawan halayensa.

An bayyana marigayin a matsayin Malami mai hikima, haƙuri da jajircewa wajen koyarwa da tarbiyya.

Muna addu’ar Allah Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa kura-kuransa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa.

“Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. Allahumma Ajjirna Fi Musibatina Hazihi, Wa Akhlifna Khairan Minha.”

Allah Ya bai wa iyalai da ɗalibansa da daukacin al’umma haƙurin jure wannan babban rashi. Ameen.

Stolen vehicle This evening please if u have any information call dis number 08149252690 thanks officer's
09/05/2026

Stolen vehicle This evening please if u have any information call dis number 08149252690 thanks officer's

TARKO SUPREME COURT TAYI MANA!Inji honourable Shafi'u Sahlan Kafin bayani akan tarkon da Supreme Court tayi mana, daman ...
02/05/2026

TARKO SUPREME COURT TAYI MANA!
Inji honourable Shafi'u Sahlan

Kafin bayani akan tarkon da Supreme Court tayi mana, daman mu ƴan-kwankwasiyyar jihar Pilato bamu samu shimfiɗar Fuska bare ta Taburma daga ƴan-ADC da muka tarar ba. Babu wani abu da s**ayi mana na kara da sunan "COLIATION". Duk wani taron ADC a Plateau a media muke gani; ko anyi, ko za'ayi. Munyi korafi ba ɗaya ba, ba biyu ba, har mun gaji, kuma ba'a gyara ba.

Game da Hukumcin supreme Court kuma iya sunan David Mark da sauran su, ta bawa INEC umarnin ta mayar portal ɗin ta, sannan tayi umarnin a koma kotun Appeal a ci gaba da tsohuwar shari'ar da take gaban ta akan shugabancin jam'iyyar ADC.

*Abin lura anan shine*:
Yanzu baifi kwana 4 ya rage wa jam'iyyu su mika registar su ga INEC ba, duk ɗan-takarar da aka mika register babu shi to ba zai shiga zabe ba.
Sannnan a tsarin shari'ar da take gaban court of Appeal, sai Mun yi saving ɗin ɓangaren Nafi'u, sannan sai sun karanta suma suyi mana Responding, sannan Court ta bada ranar addresses, sannan daga nan sai Court ta bada ranar judgement..

kaga a kwana 4 da ake da su Monday, Talata da Laraba ba za'a iya kammala duka wannan processes ɗin ba, a karshe baza'a iya yin takara ba ke nan a 2027. Burin APC ya cika ke nan.

MAFITA:
Mafita anan itace dole a Demokuradiyya akwai hamayya. Idan hagu taki, sai a koma dama, musamman jam'iyyar da take "BA TA DA ZUNUBI, DOMIN YAU AKA HAIFE TA".

Sen. Y.M. SHAFI'U (SAHLAN)
PLATEAU NORTH SENATORIAL ASPIRANT

JAWABAI DA SHEIKH MUHAMMAD SANI YAHYA JINGIR YA GABATAR A ZAMAN DA MANYAN JIHAR FILATO SUKAYI DA SHUGABAN KASA.Wakilin w...
30/04/2026

JAWABAI DA SHEIKH MUHAMMAD SANI YAHYA JINGIR YA GABATAR A ZAMAN DA MANYAN JIHAR FILATO SUKAYI DA SHUGABAN KASA.

Wakilin wannan gidan jarida mai albarka ya ruwaito mana cewa Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir yayi maganganu masu tasiri da muhimmanci a fadar shugaban kasa dake Abuja.

Sai dai abin takaici gidan jaridar da ta fito da jawaban Sheikh sai s**a yi rashin adalci na kin sanya daukacin dukkanin jawaban Shehin Mallamin, Sai s**a yanke karshe jawabinshi inda yake yabawa gwamnati wanda dama kowa yasan Mallamin ba mutum bane mai boye gaskiyarsa.

Wakilin Nvanguard Hausa cikin binciken da yayi ya gano cewa gidan jaridar premium Time ta bar gaskiyar managar Sheikh Jingir ne kawai tayi hakane don kawai ta jawo hankulan mutane wajen samun masu Sharhi (comment)!

Cikin abinda wannan gidan Jarida ta samo na hakika shine Sheikh Jingir yayi maganganu masu tasiri kuma ya sami nasararo masu tarin yawa cikin jawaban shi.

Cikin Jawaban Shehin Mallamin yayi
Jan hankali ga Gwamnatin Jihar Filato da fadar Shugaban kasa kan maganar kiran mutane da baki alhali wasu kakaninsu a garin Jos aka haifesu.

Sheikh Jingir yace matukar anason a sami gyara to dole gwamnati Jihar Filato da tarayya su tabbata an gyara wajen.

Sheikh Jingir ya bada jawabai na irin abubuwan da al’ummar musulmi a Jihar Filato suke fuskanta wanda duk ya bayyanawa Shugaban kasa a wannan zama.

Har’ila yau wakilin Nvanguard Hausa ruwaito mana cewa dukkanin manyan mutane musulmi a taron sun yabawa Sheikh Jingir domin himmarsa ga bayyana hakikanin damuwar al’ummar musulmi a zaman.

Daga karshe, muna kira ga gidajen jaridu su zamo masu rubuta gaskiya da yada shi ba datse wani bangare na vedio da cire waje mai mahimmanci ba don kawai neman mabiya!.

A CALL TO SERVE  JOS SOUTH STATE CONSTITUENCYMy dear people of Jos South,I am deeply humbled by the growing calls, encou...
21/04/2026

A CALL TO SERVE JOS SOUTH STATE CONSTITUENCY

My dear people of Jos South,

I am deeply humbled by the growing calls, encouragement, and support from friends, youths, elders, and stakeholders across our constituency urging me to contest for the position of Member, Plateau State House of Assembly.

This call is not just about politics, it is about service, responsibility, and a shared vision for a better Jos South.

Our constituency deserves purposeful representation, quality legislation, youth empowerment, improved education, and sustainable development.

After careful reflection and consultation, I am inspired by your confidence in me.

I believe that together, we can build a stronger, more united, and progressive Jos South.

This journey is not mine alone—it belongs to all of us. Your voice, your support, and your participation will shape the future we desire.

I, Zakariya M. Musa, am ready to answer this call to serve with integrity, dedication, and accountability.

Together, let us rise. Together, let us lead. Together, let us build Jos South.

forms are still on sales
14/04/2026

forms are still on sales

12/04/2026

Big shout-out to my newest top fans! Abba Smallboy Ahmad

Address

Jos City
Jos
930253

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jasawa Daily News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jasawa Daily News:

Share