Hubusi media crew .

Hubusi media crew . For spreading of Islamic propagations

13/08/2026

BABBAN SAKO:
TSOKACI KAN MATSAYAR SHEIKH MUH'D SANI YAHYA JINGIR

Daga:
Sheikh Adam Muh'd Gadar Sogai Jos

03/08/2026

*** QISASUS SALIHIN DARASI NA 3 & 4 *** TAREDA MAL IBRAHIM HARUNA JOS DALIBI DAGA CIKIN DALIBAN MUFTY SHEIKH ADAM MUH'D AHAMAD GADAR SOGAI JOS NORTH PLATEAU STATE NIGERIA *** 📞 +2348027750554 +2348064228667 +2348033823610 *** DAGA CIBIYAR YADA ILIMI DA IL'MANTARWA NA ADDININ MUSULUNCI NA HUBUSI CENTER FOR ISLAMIC MEDIA PROPAGATION *** KU KASANCE TAREDAMU DUK RANAR LARABA MISALIN 09:00pm to 10:00pm A TASHAR TAURARUWA TV *** KAI STAYE DUK RANAR LARABA A *** FACEBOOK *** YOUTUBE *** TELEGRAM *** 09:00pm to 10:00pm

01/08/2026

AL WASIYYATU SHAR'IYYA DARASI NA 26 KITABUL KABA'IR CIKIN KABIRA TA 50 TAREDA MUFTY SHEIKH ADAM MUH'D AHAMAD GADAR SOGAI JOS NORTH PLATEAU STATE NIGERIA

31/07/2026

Weekly Qur'an Tafsir / Suratu Ali Imran / Darasi Na 11 Farkon Aya Ta 46 / Tareda Sheikh Adam Muh'd Ahamad Gadar Sogai Jos North Plateau State Nigeria / Da Al'hafiz Hussain Usman ***

RAHOTON ZIYARAR BABBAN LIMAMIN MASALLACIN SULTAN BELLO KADUNA ZUWA GA SHEIKH ADAM MUHAMMAD GADAR SOGAI JOSA ranar Lahadi...
30/07/2026

RAHOTON ZIYARAR BABBAN LIMAMIN MASALLACIN SULTAN BELLO KADUNA ZUWA GA SHEIKH ADAM MUHAMMAD GADAR SOGAI JOS

A ranar Lahadi da ta gabata, Hubusi Center da ke cikin garin Jos ya karɓi baƙo mai daraja, Babban Limamin Masallacin Sultan Bello da ke Kaduna, Dr. Muhammad Sulaiman Abu Sulaiman, wanda ya kai ziyarar girmamawa ga fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Adam Muhammad Gadar Sogai Jos.
Ziyarar ta gudana cikin yanayi na mutunta juna, ƙauna da haɗin kan malamai, inda aka tattauna muhimman batutuwan da s**a shafi ci gaban Da'awar Musulunci, haɗin kan al'umma, da kuma muhimmancin ƙarfafa zumunci tsakanin malamai da cibiyoyin ilimi.
A yayin ganawar, Dr. Muhammad Sulaiman Abu Sulaiman ya bayyana jin daɗinsa da irin ayyukan da Sheikh Adam Muhammad Gadar Sogai yake gudanarwa wajen koyar da Al-Qur'ani da Sunnah tare da tarbiyyantar da al'umma. Ya yi addu'ar Allah Madaukakin Sarki Ya ƙara masa lafiya, hikima da ƙarfin ci gaba da hidimar addini.
Shi ma Sheikh Adam Muhammad Gadar Sogai ya yi maraba da babban baƙon nasa, inda ya nuna godiyarsa bisa wannan ziyara ta alkhairi. Ya bayyana cewa irin wannan mu'amala tsakanin malamai tana ƙara haɗin kai, soyayya da fahimtar juna, tare da ƙarfafa aikin yaɗa addinin Musulunci.
An kammala ziyarar da addu'o'i na neman zaman lafiya ga ƙasa, haɗin kan al'ummar Musulmi, da kuma roƙon Allah Ya ci gaba da kare malamai, Ya albarkaci iliminsu da ayyukansu, Ya sanya wannan ziyara ta kasance sanadin ƙarin alheri ga al'ummar Musulmi baki ɗaya.
Allah Ya karɓi wannan ziyara da alheri, Ya ƙara haɗin kai tsakanin malamai, Ya kuma ba su ikon ci gaba da jagorantar al'umma bisa Al-Qur'ani da Sunnah da fahimtar magabata managarta .

Ameen summa Ameen

Rahoto:
Suraaj Abu khairiyyah Muhammad
Sec.Hubusi media jos

29/07/2026

ASAKARI DARASI NA 2 TAREDA MUFTY SHEIKH ADAM MUH'D AHAMAD GADAR SOGAI JOS NORTH PLATEAU STATE NIGERIA

29/07/2026

MISBAHUSSALIK DARASI NA 27 \ QULKUL MUMIN DARASI NA 296 TAREDA MUFTY SHEIKH ADAM MUH'D AHAMAD GADAR SOGAI JOS NORTH PLATEAU STATE NIGERIA

28/07/2026

FANNUT TA AMUMUL BAINA ZAUJAIN DARASI NA 97 TAREDA MUFTY SHEIKH ADAM MUH'D AHMAD GADAR SOGAI JOS HAFIZAHULLAH

27/07/2026

RISALATUL QIRAWANI DARASI NA 130 KITABUL KABA'IR DARASI NA 226 TAREDA MUFTY SHEIKH ADAM MUH'D AHAMAD GADAR SOGAI JOS NORTH PLATEAU STATE NIGERIA

Address

Jos

Telephone

+2348064228667

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hubusi media crew . posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category