26/07/2026
📺 MURYAR JAMA'A TV - LIVE ON FACEBOOK
📢 SANARWA TA MUSAMMAN
A yau Lahadi (26/07/2026) da karfe 08:00 na dare (08:00 PM), Zaku kalli shirinmu na musamman kai tsaye (Live) a shafin Facebook na Muryar Jama'a TV.
Zamu kasance tare da gogaggen dan siyasa:
👤 Hon. Huzaifah Ibrahim Abdullahi
(Jigo a Jam'iyyar APC & Tsohon Dan Takarar Kujerar Majalisar Jiha ta Jos North-North)
☎️ Masu Sauraro da Masu Kallo:
Muna maraba da tambayoyinku ko tsokaci lokacin shirin. Zaku iya kira kai tsaye a lambar waya:
📞 08066774213
Kada ku manta, karfe 08:00 na dare dai-dai. Ku danna Like da Share domin 'yan uwa da abokan arziki su ma su kalla!