Addagalisu news

Addagalisu news Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Addagalisu news, Media/News Company, garba jibiya Street, Jos.

Permanently closed.
22/06/2021

Gwamnatin Najeriya na shirin bude tattaunawa da masu ruwa da tsaki cikin rikicin da ya hallaka rayuka a yankin Kudu maso Gabashin da ke kallon sake tashin fatalwar Biafra.

22/06/2021

June 19, 2021 by hutudole Mutuwar Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ta yiwa ‘yan Najeriya da yawa dadi ganin cewa shine jagoran kungiyar data addabi mutane musamman a Arewacin Najeriya da kashe-kashe.   Kungiyar ISWAP data b***e daga Boko Haram ce ta kaiwa Shekau hari. Wanda hakan yasa ya kash...

22/06/2021

Wasu masu zanga-zangar, a safiyar ranar Litinin, sun tare hanyar Umaru ‘Yar Adua Way da ake zuwa filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe, a Babban Birnin Tarayya, Abuja. Masu zanga-zangar wadanda…

22/06/2021

Labari da dumi-dumi: Kotun ECOWAS ta umarci Najeriya da ta dage dakatarwar da ta yi wa Twitter a Najeriya. Mene ne ra'ayinku? https://bbc.in/3gN8BEV

22/06/2021

Sojoji dai sune jigon kawo zaman lafiya idan aka samu matsalar data gagari kundila. A yawancin lokuta, ana samun labarai marasa daɗi, ƙoƙarin da jami’an tsaro suke yi na ganin…

22/06/2021

SHUGABANCIN APC: Takara Tsakanin 'Mai Auri-saki, Mai Auren-jari, Mijin-ta-ce, Ta-more-miji da Masu Jiran 'Yar-sadaka'
------------------------------------

Bayan an raba auren jam'iyyar APC da Adams Oshimhole, wanda ya kasance surikin da ya riƙa rigima da dangin matar sa APC na uwa da na uba, an tura jam'iyyar a gidan Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala-Buni, domin ta yi zawarcin watanni shida kafin a samu bazawarin da ya dace a sake ɗaura mata aure.

PREMIUM TIMES HAUSA ta bi diddigin manema auren APC domin masu karatu ya san su tun kafin ranar ɗaurin aure ta zo.

Dalla-Dalla a nan: https://bit.ly/3qgjpi8

22/06/2021

Kamar yadda gwarzon namijin ɗan sandan nan da aka fi sani da DCP Abba Kyari ya bayyana a shafin sa na facebook, ya tabbatar da cewa tun yana yaro babban…

22/06/2021

A ƙarasa mana wannan karin maganar

22/06/2021

Buhari ya naɗa Buratai jakadan Najeriya a Jamhuriyyar Benin

Ƙarin bayani : https://bbc.in/3wOAyBZ

22/06/2021

Babban bankin Najeriya (CBN) da kungiyar manoman shinkafa ta Najeriya (RIFAN) sun kammala shirye-shiryen rarraba kayan awo na tan dubu 27,000 na shinkafa kai tsaye ga masu noman shinkafa a…

Address

Garba Jibiya Street
Jos

Telephone

+2347039039501

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Addagalisu news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share