Maimunah Muhammad Bashir jos

Maimunah Muhammad Bashir jos Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Maimunah Muhammad Bashir jos, Broadcasting & media production company, Dodo Street, Jos.

24/08/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Kabir Adam, Sabiu Ibrahim Musa, Ummi Ummi, Adam Haruna

03/07/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aminu Rabiu Mai Keke, Adam Musa, K Man Salisu, Ahmed Mubarak, Adam Mai Gidan Dadi

Dan girman Allah ku temaki yaran nan👏😭Kar su rasa jinkin su... saboda kaciyaMai taro mai sisi duk wanda Allah ya bada ik...
17/01/2024

Dan girman Allah ku temaki yaran nan👏😭

Kar su rasa jinkin su... saboda kaciya

Mai taro mai sisi duk wanda Allah ya bada ikon temaka wa sai ya bada Allah ya h**e Amin summa Amin

Ga account number
Maimunah Muhammad Bashir
Keystone bank
6029407479

Ga number waya
09130730331

Gidauniyar tallafawa al-ummah
MEMXEE CHARITY FOUNDATION

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun😭😭😭TAIMAKO👏😭KACIYA CE SANADI😭Wannan yaran da kuke gani Yara ne kanana Abdullahi shekara...
14/01/2024

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun😭😭😭

TAIMAKO👏😭

KACIYA CE SANADI😭

Wannan yaran da kuke gani Yara ne kanana Abdullahi shekarar sa 6 shi kuma Muhmmad shekarar sa 4,

An musu kaciya a tun last year 15 November 2023 a asibitin children clinic dake garin Jos,
Bayan anyi kaciya aka yanke su aikin baiyi kyau ba, jini yadinga fita kamar an bude leader pew water haka yake sauka siriri Ashe jinin jikinsu kai fita nan take iyayen nasu s**a dauke su aka kaisu Juth,

Bayan karpan su da treatment da s**a sama a babban asibitin Juth din aka tabbatar musu da cewa jikin yaran babu jini, haka nan take hukumar asibi ta Umar ce su da asakawa Yara jini duk leaeder daya 27k haka s**a saka har leader hudu ko wanni daya daga cikin su,

Yanzu kafin ayi aiki ana bukatar jini leader biyu 54k da za’a sakawa ko wanne ajikin sa,

Yanzu haka yaran na Juth ana neman kudin aikin yaran abudullahi 65k Muhammad 65k wanda ya zama dubu dari da talatin 130,000.00
Sauran kudin Magani da sallama ana meman dubu tamanin da shida da dari hudu 86.400 naira

Kudin complete de wanda ake neman temakon dubu dari biyu da saba’in 270,000.00

Mai taro mai sisi duk wanda Allah ya bada ikon temaka wa sai ya bada Allah ya h**e Amin summa Amin

Ga account number
Maimunah Muhammad Bashir
Keystone bank
6029407479

Ga number waya
09130730331

Gidauniyar tallafawa al-ummah
MEMXEE CHARITY FOUNDATION

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun😭😭😭TAIMAKO👏😭Wannan yaron da kuke gani maraya ne anan cikin garin Jos suke katako, sunsa...
30/12/2023

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun😭😭😭

TAIMAKO👏😭

Wannan yaron da kuke gani maraya ne anan cikin garin Jos suke katako, sunsa Abdulrahman Usaini, shekarar sa 13 ya dade iya fama da wannan larurar ta sikila da daji,

Kafarsa daya ta lalace sakoma kin cutar sikila da daji ya shiga ciki, sanadiyar hakan yanzu kwankwason sa ya karba ciwon ya rube iya zunar da diwa,

Dayar data lalace kuwa ajikin sangalalin kafar suke rike da ita,

Gashi kullum jini ake kara masa jikinsa babu jini leader jini 13k kuma basu da Hali

Wannan yaron na kwance yanzu haka a Juth ana neman 2million ayi masa aiki...

Mai taro mai sisi duk wanda Allah ya bada ikon temaka wa sai ya bada Allah ya h**e Amin summa Amin

Ga account number
Maimunah Muhammad Bashir
Keystone bank
6029407479

Ga number waya
09130730331

Gidauniyar tallafawa al-ummah
MEMXEE CHARITY FOUNDATION

Alhamdulillahi Alhamdulillah Allah cikin Ikonsa da kaddarawarsa yasa kaya Sun karaso lafiyaMuna rakon Allah "SWA" ya sak...
02/08/2023

Alhamdulillahi Alhamdulillah

Allah cikin Ikonsa da kaddarawarsa yasa kaya Sun karaso lafiya

Muna rakon Allah "SWA" ya sakawa Waddanda s**a bada gudun mawarsu, da lokacin, da shawarwarinsu, addu'oinsu, kuɗaɗen su dan kawai ganin wannan baiwar Allah ta sama lfy ta dawo kamar kowa...

Muna mika godiya sosai na musanman yanda kuke bayar da gudunmawar ku kan marasa karfi Allah Ubangiji ya biya ku da gidan aljannah Amin ya arhamar rahimin 👏

Masu mummunan zato, masu kyakkyawan zato damu dukkan mu Allah ya saka mana da alkhairi alfarman manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama

Alhamdulillahi mun sama damar ganawa da wannan matar, Allah ya bada ikon temakawa Amin ya hayyu ya qayyum 🙏07044011009
30/07/2023

Alhamdulillahi mun sama damar ganawa da wannan matar,

Allah ya bada ikon temakawa Amin ya hayyu ya qayyum 🙏

07044011009

Innanillahi wa'inna'ilaihi raji'unWannan baiwar Allah fa ba mahaukiya bace, malamar makaranta ce tana zaune anan Rikkos ...
30/07/2023

Innanillahi wa'inna'ilaihi raji'un

Wannan baiwar Allah fa ba mahaukiya bace, malamar makaranta ce tana zaune anan Rikkos dake Garin Jos. Sama da shekaru goma ( 10 years ) a wannan wajen take kwana take tashi

A tsahon shekaru goman nan duk Ruwan saman da akeyi komai karfin shi a kanta yake karewa sai dai ta dauki wannan ledar da yake gefen ta, ta rufe jikin ta. A wannan wajen da kuke gani yarinyar ta mashin ya bige ta, ta rasu

Dan Allah mu taimaka ma wannan baiwar Allah da taimako mu hada kudi mu nemo kafinta domin yazo gina mata wani abu kamar daki a wajen domin ta dinga kwana a ciki

Inhar Allah ya mana yanda mukeso koda yar katifa sai mu siya mu hada mata dashi domin ta dinga kwanciya akai. Wannan Mata a Rikkos take duk wanda yakeso ya tabbatar zai iya kirana kamar haka domin ya taimaka mata; 08103805177. Allah ya bamu ikon taimaka mata

Account number;
6029407479
Maimunah Muhammad Bashir
Keystone Bank

Address

Dodo Street
Jos
930105

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maimunah Muhammad Bashir jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Maimunah Muhammad Bashir jos:

Share