Dan izalan jos

Dan izalan jos Dan izalan Jos official page

GOLDEN SHEIKH Daka Kasa Mai Tsarki.Allah Yasa Anyi Ibada Karbabbiya Ya Dawo Mana Daku Gida Nigeria Lafiya.🤲🏻😇
31/05/2026

GOLDEN SHEIKH Daka Kasa Mai Tsarki.

Allah Yasa Anyi Ibada Karbabbiya Ya Dawo Mana Daku Gida Nigeria Lafiya.🤲🏻😇

28/05/2026

Fannut Ta'amul Baina Zaujain Darasi Na 4 / Kuyi Ado Domin Matanku

Allah yagafarta Maka Baba ❤️❤️❤️, Allah yayi maka Rahma yasanya kabarinka yazama dausayi daga dausayin aljannah ayyuka d...
20/05/2026

Allah yagafarta Maka Baba ❤️❤️❤️, Allah yayi maka Rahma yasanya kabarinka yazama dausayi daga dausayin aljannah ayyuka da Kawa musulunci Allah yakarba Maka yabaka aljannah madaukakiya

GOBE DA SAFE IN SHA ALLAH A MAKARANTAR GSS MAGAJIYA, ZARIA
20/05/2026

GOBE DA SAFE IN SHA ALLAH A MAKARANTAR GSS MAGAJIYA, ZARIA

20/05/2026

Golden sheikh

20/05/2026

sheikh Dr Alkali

20/05/2026

*** FANNUT TA'AMUL BAINA ZAUJAIN *** DARASI NA 3 *** NASIHOHIN 10 DA UMAMATU BINTU HARIS TAKEWA YAR'TA *** SHEIKH ADAM MUH'D AHAMAD GADAR SOGAI *** JOS NORTH PLATEAU STATE NIGERIA ***

20/05/2026

*** FALALAR KWANAKI GOMA NA WATAN ZUL- HAJJI *** MUFTY SHEIKH ADAM MUH'D AHAMAD GADAR SOGAI JOS NORTH PLATEAU STATE NIGERIA ***

15/05/2026

*** RUFE MUSABAQA TARE DA BADA KYAUTUTTUKA A MATAKIN ZONE A NASARAWA CENTRE JOS NORTH PLATEAU STATE NIGERIA ***

13/05/2026

*** FANNUT TA'AMUL BAINA ZAUJAIN *** DARASI NA 2 *** NASIHOHIN 10 DA UMAMATU BINTU HARIS TAKEWA YAR'TA *** SHEIKH ADAM MUH'D AHAMAD GADAR SOGAI *** JOS NORTH PLATEAU STATE NIGERIA ***

Address

Berger Road Mista Ali
Jos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan izalan jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share