Da'awah of sunnah

Da'awah of sunnah YA ALLAH

19/11/2024

Ya Allah Ka Azurtamu Da Tuba Kafin Mutuwa,Shahada Lokacin Mutuwa,Aljannah Bayan Mutuwa🙏 ga duk mai bukatar hakan yace Amin🙏

Follow my account and drop your phone number
24/10/2024

Follow my account and drop your phone number

20/07/2024
20/07/2024

ALLAH BAMU IKON GYARA

Ƴan uwa ku sanya Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum acikin Addu'o'inku.Yau kusan sati kenan malam ba yida lafiya, wannan...
17/07/2024

Ƴan uwa ku sanya Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum acikin Addu'o'inku.

Yau kusan sati kenan malam ba yida lafiya, wannan nema dalilin da yasa ba'ayi karatu ba ranar Litinin, kuma yauma bisa dukkan alamu zayyi wahala ayi karatu saboda yanayin jikin.

Allah ya bawa malam lafiya, yasa kaffara ne.

03/04/2024

❤️❤️❤️

03/04/2024

Ameen

03/04/2024

Ameen mallam,💔❤️

03/04/2024

ya mallam

03/04/2024

❤️

23/03/2024

Allah ya Kara tsawan rai

Address

Jos
942108

Telephone

+2349160676656

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'awah of sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Da'awah of sunnah:

Share