Dan masu daraja

Dan masu daraja Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan masu daraja, Digital creator, Yan shanu, Jos.

26/02/2025

MTN data code mai sauki.

*121*308 #
250mb N50

100mb N25
*121*307 #.

Valid for 30days

*567 #
1gb N200
7 days

*121 #
1gb N200
1.5gb N300
7 days

Dukan su offer ce, sai mai rabo zai dace su siyar masa a haka.

22/12/2023

Ban taɓa Ganin abokin da yake ɗaga Darajar abokinsa ba kamar Alqur'ani, madallah da wanda yayi abota da Alqur'ani.

Idan a kullum zaka rubuta sumuni daya a allonka kayi masa biyawa koda 60 ne cikin Shekara biyu zakayi sauka a haka cikin...
22/12/2023

Idan a kullum zaka rubuta sumuni daya a allonka kayi masa biyawa koda 60 ne cikin Shekara biyu zakayi sauka a haka cikin sauki, kuma rubutun baya cin lokaci sosai haka biyawar ma.

ko iya wannan lazumin mutum ya dauka tsawon rayuwar sa gaskiya yaci riba sosai.💖

Allah ya bamu iko, Ya karo mana himma da iklasi akan sha'anin Al-Qur'ani mai Girma. 👏🏼🤲💖

Mu Koma Tsangaya 19/12/2023✍🏻

19/12/2023

🍒ADDINI NASIHA NE🍒

"Ka Sharewa Mutum Hawaye Tun Yana Raye, Yafi Ka Zubar Masa Da Hawaye Bayan Mutuwarsa.

Send a message to learn more

19/12/2023

🍒ADDINI NASIHA NE🍒

"Ka Sharewa Mutum Hawaye Tun Yana Raye, Yafi Ka Zubar Masa Da Hawaye Bayan Mutuwarsa.

Address

Yan Shanu
Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan masu daraja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share