Kannywood Empire

  • Home
  • Kannywood Empire

Kannywood Empire Join Millions Of Kannywood Lovers On Largest Hausa Entertainment spot

Dont forget to hit the Like Button.

Twitter/Instagram-:- GET ALL THE LATEST NEWS, REVIEWS, INTERVIEWS, TRAILERS, MOVIES, MUSIC AND MANY MORE IN THE WORLD KANNYWOOD ENTERTAINMENT INDUSTRY

Zamu sakar muku tallan   Gobe Inn shaa Allah Da Misalin Karfe 8:30pm akan YouTube Channel Mai Suna MAISHADDA GLOBAL RESO...
25/06/2025

Zamu sakar muku tallan Gobe Inn shaa Allah Da Misalin Karfe 8:30pm akan YouTube Channel Mai Suna MAISHADDA GLOBAL RESOURCES.

Inn shaa Allah Zai dawo muku ranar Asabar 12th July Akan Youtube Channel Dina MAISHADDA GLOBAL RESOURCES da Misalin Karfe 8:30pm Sai Tashar da misalin karfe 9:00pm da kuma Tashar da misalin karfe 9:00pm.

Mun shirya tsaf domin cigaba da nishadantar daku fiye da kowanne lokaci.

Daukar Nauyi/Labari/Shiryawa


Tsara Labari


M/Umarni


Umarni


Yan wasa





















.Inuwa Iliyasu



Dasauransu

Sponsorship Partners
ng




Don Allah ku tayamu da addu’a

NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB

Happy birthday  Allah ya karo shekaru masu Albarka
25/06/2025

Happy birthday Allah ya karo shekaru masu Albarka

Welcome back
25/06/2025

Welcome back

 Beautiful Hausa Actress
25/06/2025

Beautiful Hausa Actress

An yi jana'izar mahaifin Jarumar Kannywood, Rahama Sadau , Alhaji Ibrahim Sadau, kamar yadda addinin Muslunci ya tanada ...
22/06/2025

An yi jana'izar mahaifin Jarumar Kannywood, Rahama Sadau , Alhaji Ibrahim Sadau, kamar yadda addinin Muslunci ya tanada a gidan sa dake Unguwar Rimi a Jihar Kaduna.

Ubangiji Allah ya gafarta masa da Rahama.

Allah ya yiwa mahaifin Jaruma Rahama Sadau rasuwa, Allah ya jikan sa da rahama
22/06/2025

Allah ya yiwa mahaifin Jaruma Rahama Sadau rasuwa, Allah ya jikan sa da rahama

Masha Allah
13/06/2025

Masha Allah

Lilin baba da Amaryar sa Ummi Rahab yayin da suke je gaishe da Adam A Zango a gadon asibiti bayan ya sami hatsarin mota
11/06/2025

Lilin baba da Amaryar sa Ummi Rahab yayin da suke je gaishe da Adam A Zango a gadon asibiti bayan ya sami hatsarin mota

Have you ever lost yourself in the process of loving someone?FKD ProductionpresentsAnother emotional love story! Produce...
11/06/2025

Have you ever lost yourself in the process of loving someone?

FKD Production

presents

Another emotional love story!


Produced by
Khalid Yusuf Kherlydo

Directed by
Ali Nuhu

Jarumi Adam A. Zango Yayi Haɗarin Mota Akan Hanyar Kano Zuwa KadunaFitaccen Jarumin Masana’antar shirya Fina-finai ta Ka...
09/06/2025

Jarumi Adam A. Zango Yayi Haɗarin Mota Akan Hanyar Kano Zuwa Kaduna

Fitaccen Jarumin Masana’antar shirya Fina-finai ta Kannywood Adam A. Zango, ya gamu da haɗarin mota akan hanyarsu daga Kaduna Zuwa Kano, wanda hakan ya tada hankalin dayawa daga cikin Masoyansa, dakuma mabiyan Jarumin.

Bayyanar saƙon nuna godiya daga Adam A. Zango bisa addu’o’i da ake masa da kuma fatan alkairi, kamar yadda ya bayyana a shafinsa na Facebook, hakan ya sanyaya zuciyar da yawa daga cikin masoya Jarumin.

SABUWAR AMARYA      #2025     Meet the incredible crew behind this magic 🪄 CAST ABBA -  AMINA -  ZAINAB -  JAMILA -  HAM...
28/05/2025

SABUWAR AMARYA #2025 Meet the incredible crew behind this magic 🪄

CAST
ABBA -
AMINA -
ZAINAB -
JAMILA -
HAMIDA -
HAJIA -
ALHAJI -
MURTALA -
DOCTOR -
BOKA -
PODCAST CREW 1 -
PODCAST CREW 2 -
PRESENTER -
ABBA’S SON - MUHAMMAD SANI
POLICE 1 - ABUBAKAR SULEIMAN GARBA
POLICE 2 -
TRICYCLE DRIVER - ISIGUY

CREW
EP/DIRECTOR -
PRODUCER -
CAM 1 -
CAM 2 -
SOUND -
PRODUCTION MANAGER -
CONTINUITY/SCRIPT -
DIRECTORS ASST. -
MAKEUP/STYLIST -
STORY - ,
WRITER -
PROD. ASST 1 -
PROD. ASST. 2 -
PROD. ASST. 3 -
WELFARE - MERCY OF GOD CATERING SERVICE
BTS -
BTS PHOTOS -
SCRIPT INTERPRETER -
EDITOR -

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kannywood Empire posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kannywood Empire:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share