
04/02/2024
Akwai Matsala A Jahar Plateau.
Aduk Yanayi Da Kasawar Dan Uwana Musulmi Yafiyemin Mai Mulki Da Arziki wanda Ba Musulmiba Musamman Ajahar Plateau Inda Kabilun Jahar Basu Cire Kowanne Musulmiba Wajen Ganin Sundurkusardashiba.
Haryau Wasu Daga Cikin Hausawa Ko Ace Musulmai Sukanyi Amfani Da Damar Abinda Suke Samu Daga Wajen Wadanda Ba Musulmaiba, Kuma Har Suyi Inkarin Cewa Yafimusu Dan Uwansu Musulmi( Ajahar Plateau).
Idan Bamuyi Kokarin Janyewa Daga Tasu Manufaba, Haka Bazamu Cinma Nasaraba Akoyaushe, Domin Duk Yadda Zasusomu To Bazasu Rike Amana Atsakaninmuba.