MS maisoda

MS maisoda Ina Neman Addu'ar ku da zarar Kun Samu labarin mutuwa ta.

26/08/2026

😭😭😭

17/08/2026

Wannan magana fa bata da makama.

16/08/2026

wannan Zabe izina ne ga sauran gwamnonin da suke tunanin TUNUBU shi yake bayar da mulki.

12/08/2026

Kamata ya yi malami ya kasance shine wanda yake nemawa mutane mafita.

11/08/2026

Ya kamata dai gwamnatin kano ta canja tunanin akan wannan auren, ta kawo wani abu wanda mutanan Kano za su amfana gaba daya.

11/08/2026

Wallahi wasu masu tallan yan siyasa basu da kunya ko kadan.

10/08/2026

wasu mutanen fa sun dage sai sun kai Al'uma wuta akan Tunubu.

09/08/2026

Idan ba a APC kake ba, babu dama ka fito ka tallata kan ka.

08/08/2026

Abun dariya 🤣 Special Adviser na Farfesa Isa Ali Pantami, ya ajiye tafiyar gidan Pantami.

06/08/2026

A dai dinga fadar gaskiya.

Address

No 24 Amadu Bello Way Jos
Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MS maisoda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share