12/08/2025
*Ahmed Tijjani Nakande (tNakande): Haziki Mai Fafutukar Zaman Lafiya Da Ci Gaban Matasa a Jos Ta Arewa Da Bassa*
A cikin kwaryar Jihar Filato, musamman a cikin ฦananan hukumomin Jos ta Arewa da Bassa, akwai wani suna da yake ฦara yaduwa wajen shirin raya matasa โ Ahmed Tijjani Nakande, wanda aka fi sani da *tNakande* . Ko da yake ba mai son nuna kan sa a kafafen yaษa labarai ta kowane hali bane, sai dai tasirin da yake da shi a rayuwar matasa a waษannan alโummomi ya bayyana sosai.
Tsawon shekaru, *tNakande* ya yi suna a matsayin hazikin mai fafutukar samar da zaman lafiya, yana amfani da lokacin shi da dukiya wajen ฦarfafa matasa ba tare da yin hayaniya ba. Ta hanyar shirya tarukan koyar da sanaโoโin dogaro da kai, da bayar da tallafin ilimi, har zuwa sauฦaฦa samun damar shiga tarukan samun ฦwarewa wajen jagoranci. Gudummawar sa ta kai tsaye da wacce yake yi a bayan fage ta inganta rayuwar matasa da dama a cikin waษannan ฦananan hukumomi biyu.
Wadanda s**a amfana da ayyukan sa da dama suna bayyana shi a matsayin mai sauฦin kai, mai ษaโa, kuma mai kishin makomar matasa.
Manufar *tNakande* ta ci gaba mai ษorewa tana farawa ne da matasa masu hazaka. ฦoฦarin sa cikin tsanaki amma na dindindin yana ci gaba da rufe gibi na damammaki, haษa kai, da kuma bijiro da fata ta gari a tsakanin matasan Jos ta Arewa da Bassa.
Yayin da yankin ke kallon makoma ta haษin kai da walwala, murya irin ta *tNakande* ko da kuwa a hankali take, ta na gina tubalan da za su ci gaba da wanzuwa tsawon shekaru masu zuwa.
*tNakande Bassa/Jos North 2027 Support Group*