03/05/2024
Muna maka/miki marhaba da zuwa shafin Tartilil Qur'an BLD MEDIA Barkin-ladi wanda zaku rika sauraron karatun Al-qur'ani tare da tafsir dinshi daga bakin Malam Muhammad Rabiu Dangata duk ranar alhamis zuwa jumma'a bayan magarib zuwa isha'i!!!