Unity Radio FM/TV Jos

Unity Radio FM/TV Jos The Voice of Reason

  News for Thursday 9th October, 2025. (17th Rabi'u Sani, 1447AH)
09/10/2025

News for Thursday 9th October, 2025. (17th Rabi'u Sani, 1447AH)

AL'UMMAR JOS SU NA DA IKON MALLAKAR SHAIDAR TABBATUWA ƳAN GARI TA KOTU_ Matawallen Ƴan TrailerDaga Haruna Umar Hadimin a...
08/10/2025

AL'UMMAR JOS SU NA DA IKON MALLAKAR SHAIDAR TABBATUWA ƳAN GARI TA KOTU_ Matawallen Ƴan Trailer

Daga Haruna Umar

Hadimin al'umma kuma Matawallen Ƴan Trailer, ɗan asalin Jihar Filato, Ahmed Tijjani Nakande, ya yi kira ga mazauna Karamar hukumar Jos ta Arewa da su tabbatar da haƙƙin su na zama ’yan asalin ƙaramar hukumar ta hanyar bin doka.

Nakande ya fadi haka ne cikin wata sanarwa mai taken “Wa ne ne ɗan asalin Jos ta Arewa na gaskiya?” wacce ya wallafa a shafin sa na Facebook, bayan rahotannin da ke nuna cewa wasu ’yan ƙasa, musamman Hausa/Fulani Musulmi, ana ba su takardar zama a matsayin baƙi, (Residential Certificate) maimakon Takardar ɗan ƙasa (Indigene).

Ya bayyana wannan lamari a matsayin zalunci da wariya, wanda ke iya lalata zaman lafiya da haɗin kai a jihar Filato.

A cewar sa, duk wanda aka haifa kuma ya taso a Jos ta Arewa, wanda iyayen sa da kakannin sa s**a rayu kuma s**a bayar da gudunmawa a nan, yana da cikakken haƙƙin tabbatar da hakan ta hanyar bin doka, yana mai cewa, idan gwamnati ta kasa bayar da takardar “indigene", za a iya zuwa kotu a rantse da cewa Jos ta Arewa ce asalin mutum.

Nakande, wanda dangin sa s**a yi fice wajen hidima ga jihar Filato da ƙasa Najeriya, ya tunatar da cewa, kakan sa ya wakilci yankin Arewacin Plateau–Benue a majalisar turawa, yayin da mahaifinsa, Alhaji Ibrahim Dasuki Salihu Nakande, ya kasance minista daga jihar Filato.

Ya kuma roƙi shugabannin Jos ta Arewa, sarakuna, da ’yan majalisa su tashi tsaye wajen tattaunawa da hukumomin gwamnati domin gyara wannan matsala.

A ƙarshe, Nakande ya jaddada cewa zaman lafiya da haɗin kai ba za su tabbata ba sai da adalci da gaskiya, yana mai cewa, duk yaron da aka haifa a Jos ta Arewa ya cancanci takardar da ke tabbatar da cewa yana daga cikin ƴan asalin yankin, ba wadda ke ƙaryata masa wannan haƙƙi ba.

MAKON ABOKAN HULƊAR AIKI Jinjina ga baƙin mu na Yau:1. Mrs. Keneng Tabitha Pam Hworo, NOA Director, Plateau State.2. Mu'...
08/10/2025

MAKON ABOKAN HULƊAR AIKI

Jinjina ga baƙin mu na Yau:

1. Mrs. Keneng Tabitha Pam Hworo, NOA Director, Plateau State.

2. Mu'azu Shuaibu Adam.

Tashar Unity FM ta na ƙara jinjina ga dukkan abokan hulɗar ta.

08/10/2025

MAKON ABOKAN HULDA

Barka da Murnar Makon Hidimar Abokan Hulɗa!

Take/Jigo: “Muryoyi da ke da Muhimmanci — Godiya ga Masu Sauraro, Abokan Ciniki da Abokan Hulɗa.”

Daga gare mu duka a Unity Radio 93.3 FM, Muryar Cikin Nazari.

BAKIN MU NA YAU:

1. Mrs. Keneng Tabitha Pam Hworo, NOA Director, Plateau State

2. Mu'azu Shuaibu Adam

Jinjina ga ma'abota bibiyar shirye-shiryen Unity Radio FM/TV Jos, MALAMA AISHATU MUSA ADAM da ƴar ta, HABIBA ƊAHIR.Mun g...
07/10/2025

Jinjina ga ma'abota bibiyar shirye-shiryen Unity Radio FM/TV Jos, MALAMA AISHATU MUSA ADAM da ƴar ta, HABIBA ƊAHIR.

Mun gode da ziyara ta musamman da kuka kawo mana. Allah Ya saka da alkhairi, Ya kuma bar zumunci.

Tashar Unity FM ta na ƙara jinjina ga dukkan abokan hulɗar ta a duk inda ku Ke.

MAKON ABOKAN HULƊAR AIKI.....

Shugaban hukumar zaɓe ta Najeriya INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu ya sauka daga muƙaminsa.Yakubu wanda aka naɗa a shugabanc...
07/10/2025

Shugaban hukumar zaɓe ta Najeriya INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu ya sauka daga muƙaminsa.

Yakubu wanda aka naɗa a shugabancin hukumar a shekarar 2015, ya yi wa’adi biyu na shekaru biyar-biyar a jagorancin.

Yakubu ya miƙa ragamar jagorancin INEC a hannun May Agbamuche wanda kwamishinan zaɓe ne, kafin shugaban ƙasar Bola Tinubu ya naɗa sabon shugaba.

BREAKING NEWS: Professor Mahmood Yakubu Bows out as INEC Chairman handed over to May Agbamuche as the Acting National Ch...
07/10/2025

BREAKING NEWS: Professor Mahmood Yakubu Bows out as INEC Chairman handed over to May Agbamuche as the Acting National Chairman of the Independent National Electoral Commission (INEC).

07/10/2025

Plateau State 1st Lady, Bar. Mrs. Helen Muftwang yesterday flagged off Measles Rubella Campaign to prevent children of 9 months to 14 years against the diseases in the state.

The first lady, who said the campaign is not just an immunization, but investment in the health and future of children, called on parents to avail their eligible children for the vaccine.

She appreciated all health stakeholders especially, parents, health workers, religious and traditional leaders, school teachers and most importantly partners for making the event successful.

JINJINA GA BAƘIN MU NA YAU:1. Alhaji Kabiru Highlanders2. Chindo Abubakar Uncle B.3. Muslim Mai Rake.Unity Radio FM/TV J...
07/10/2025

JINJINA GA BAƘIN MU NA YAU:

1. Alhaji Kabiru Highlanders

2. Chindo Abubakar Uncle B.

3. Muslim Mai Rake.

Unity Radio FM/TV Jos ta na sake jaddada godiyar ta bisa goyon bayan da ku ke bamu.

07/10/2025

MAKON ABOKAN HULDA

Barka da Murnar Makon Hidimtawa Abokan Hulɗa!

Take/Jigo: “Muryoyi da ke da Muhimmanci — Godiya ga Masu Sauraro, Abokan Ciniki da Abokan Hulɗa.”

Daga gare mu duka a Unity Radio 93.3 FM, Muryar Cikin Nazari.

BAKIN MU A RANA TA BIYU:

1. Alhaji Kabiru Highlanders

2. Chindo Abubakar Uncle B.

3. Muslim Mai Rake.

JOS BELONGS TO ALL: NAKANDE URGES RESIDENTS TO ASSERT INDIGENE RIGHTS THROUGH LAWFUL MEANSBy Haruna Umar Concerned Plate...
07/10/2025

JOS BELONGS TO ALL: NAKANDE URGES RESIDENTS TO ASSERT INDIGENE RIGHTS THROUGH LAWFUL MEANS

By Haruna Umar

Concerned Plateau citizen, Ahmed Tijjani Nakande has urged residents of Jos North Local Government Area to lawfully assert their rightful identity as indigenes through court affidavits, following reports that some citizens, particularly those of Hausa/Fulani Muslim heritage are being denied Indigene Certificates and issued Residential Certificates instead.

In a strongly worded statement titled “Who Truly Belongs to Jos North?”, Nakande described the situation as unjust and divisive, warning that it undermines the peace, unity, and diversity that Plateau State is known for.

“Leadership must stand for justice. Jos North cannot be divided by labels of ‘resident’ and ‘indigene.’ We all belong here by history, by contribution, and by right. Let fairness lead, and unity will follow,” Nakande said.

He lamented that many families who have lived in Jos for generations are now being treated as outsiders in their birthplace.

“Any citizen born and raised in Jos North, whose parents and grandparents have lived and contributed here, has every right to assert this legally,” he emphasized.

“Where the system fails to issue an Indigene Certificate, one may approach a court to swear an affidavit affirming Jos North as their place of origin, a lawful way to claim what is already true.” he added.

Nakande, also known as Matawallen Ƴan Trailer, whose family has a long history of service to Plateau and Nigeria, recalled that his grandfather once represented the Northern Plateau–Benue Province in the Queen’s Assembly alongside the late Chief Solomon Lar, while his father, Alhaji Ibrahim Dasuki Salihu Nakande, served as a Federal Minister from Plateau State.

He further pointed out that Jos North has produced notable political figures, including a Local Government Chairman, a Deputy Speaker of the Plateau State House of Assembly, three Members of the House of Representatives, and a former Deputy Speaker of the Federal House of Representatives, saying that the community’s roots in Plateau politics run deep.

Ahmed Tijjani Nakande also called on the current leadership of Jos North, traditional rulers, and elected representatives to urgently engage government agencies to review and correct the discriminatory practice

“Representation must go beyond titles, it must translate into protection and advocacy for the people. When we remain silent in the face of exclusion, we betray the trust of those who elected and believed in us,” he cautioned.

Reaffirming that his message was not a call for confrontation but for justice and peace, Nakande maintained that unity can only thrive on fairness.

“Every child born in Jos North deserves a certificate that affirms belonging, not denies it. If we truly desire peace and coexistence in Plateau State, let it begin with fairness and with the recognition that we all belong here,” he concluded.

  News for Tuesday 7th October, 2025. (15th Rabi'u Sani, 1447AH)
07/10/2025

News for Tuesday 7th October, 2025. (15th Rabi'u Sani, 1447AH)

Address

No 62, Zinaria Hill Layout Jos
Jos

Telephone

+2348039513581

Website

https://fm.unitymedia.com.ng/

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Unity Radio FM/TV Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Unity Radio FM/TV Jos:

Share

Category