04/05/2024
*MTN CUG*
CUG wani tsarine da aka Samar karkashin Network din MTN Wanda akasama suna (MTN flexi_Classic) zaibawa dukkan al'ummarda ke cikin wannan tsarin Damar Kiran junansu kan 20Naira kacal 24-Hours👌🏻 akowace Rana, Wanda idan kalissafa zaka samu 20×30days=N600
Babban abin burgewa da wannan MTN CUG Bai bukatar kasabunta number ka, abinda kadai kake bukata shine ayi migrating din number ka zuwa wannan tsarin ma'ana acanza plan dinda kake zuwa (MTN flexi_classic) Abu na biyu dakake bukata shine kasan mutanenda ke cikin wannan tsarin, shiyasa akwai bukatar kasanya 'yan uwanka wadanda kuke yawan yin waya akowane lokaci domin saukaka zumunci dakuma kasuwanci
Idan kana Plan din MTN Pulse ko Beta_Talk ko true_talk tokomawarka wannan tsarin bazaisa acanza kudinda ake chajinkaba alokacin waya da Wanda baya cikin wannan tsarin
Bugu da Kari akwai subscription da'akeyi kowane wata N600 only Wanda idan kayi 600÷30days=N20 hakannanufin kowace Rana N20 kacal zasu dauka cikin subscription dinda kayi na N600 domin waya dadukkan Wanda kekan wannan tsarin
Zaka'iya Kiran dukkan Wanda kekan wannan tsarin idan kayi subscription Koda shi bayyiba, yanzu haka nida 'yan uwana da wannan tsarin muke amfani🤓
Idan kabada number da kake bukatar asakamaka acikin wannan tsarin to akwai bukatar kajira na kwana bakwai (7days)
Da'ansaka za'aturama message Kuma tsarin plan Dinka xaicanza dakayi checking balance zakaga yakoma (MTN Connectflexi)
Monthly Subscription N600
Code: *312*64 #
Kudin Migrating zuwa wannan tsarin (kudin shigarda layinka a wannan tsarin 1000
Layi biyu, 2000
WatsApp Or Call: 09131066017