18/05/2026
DA DUMI DUMI:-Kotu ta bayar da belin malam Nasiru El-rufa'i kan kudi naira milyan 100 tare da mutum daya da zai tsaya masa, bisa zarginsa da yin kutse cikin wayar amininsa Nuhu Ribadu.
ZAHIRI NEWS HAUSA, Kafar Yada Ingantattun Labarai Cikin Harshen Hausa.
Jos
Be the first to know and let us send you an email when Zahiri News Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.