Jibwis internet media Qua'an pan LGA, Nat Hqt Jos.

Jibwis internet media Qua'an pan LGA, Nat Hqt Jos. JIBWIS INTERNET MEDIA QUA'AN PAN L.G.A

01/07/2025

Surah Ar-Room, Verse 22:
وَمِنْ آيَاتِهِ خَلْقُ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضِ وَاخْتِلَافُ أَلْسِنَتِكُمْ وَأَلْوَانِكُمْ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَآيَاتٍ لِّلْعَالِمِينَ

And one of His signs is the creation of the heavens and the earth and the diversity of your tongues and colors; most surely there are signs in this for the learned.

via iQuran

01/12/2022

Claim your ₦7,630 bonus!

11/10/2022
WA'AZIN JAHA - JIBWIS PLATEAU STATE NHQ JOS.28/02/1444H - 24/09/2022MMANGU 1444H/2022MWa'azi yayi sama, Mai wa'azi na ka...
24/09/2022

WA'AZIN JAHA - JIBWIS PLATEAU STATE NHQ JOS.
28/02/1444H - 24/09/2022M

MANGU 1444H/2022M

Wa'azi yayi sama, Mai wa'azi na karshe;

Sheikh Dr. Hassan Abubakar Dikko (Shugaban Majalisar Malamai Jibwis Plateau Nhqrs Jos) tare da Hafiz Zubair Maishafy daga karamar hukumar Jos ta Arewa

Allah ya bada gagarumar

WA'AZIN JAHA - JIBWIS PLATEAU STATE NHQ JOS.28/02/1444H - 24/09/2022MMANGU 1444H/2022MMai wa'azi na Shida;Hafiz Aliyu Ab...
24/09/2022

WA'AZIN JAHA - JIBWIS PLATEAU STATE NHQ JOS.
28/02/1444H - 24/09/2022M

MANGU 1444H/2022M

Mai wa'azi na Shida;

Hafiz Aliyu Abdulwahab (Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai Jibwis Plateau Nhqrs Jos) tare da Hafiz Ustaz Musa Muhammad Faukal Jabal (Shugaban Majalisar Malamai na Karamar hukumar Jos ta Gabas).

Allah ya bada gagarumar

WA'AZIN JAHA - JIBWIS PLATEAU STATE NHQ JOS.28/02/1444H - 24/09/2022MMANGU 1444H/2022MMai wa'azi na Biyar;Ustaz Suleiman...
24/09/2022

WA'AZIN JAHA - JIBWIS PLATEAU STATE NHQ JOS.
28/02/1444H - 24/09/2022M

MANGU 1444H/2022M

Mai wa'azi na Biyar;

Ustaz Suleiman Isma'ila (Shugaban kwamitin wa'azin matasa na karamar hukumar Riyom) tare da Hafiz Abdullahi daga Karamar hukumar Jos ta Arewa.

Allah ya bada gagarumar

WA'AZIN JAHA - JIBWIS PLATEAU STATE NHQ JOS.28/02/1444H - 24/09/2022MMANGU 1444H/2022MMai wa'azi na Hudu;Ustaz Muhammad ...
24/09/2022

WA'AZIN JAHA - JIBWIS PLATEAU STATE NHQ JOS.
28/02/1444H - 24/09/2022M

MANGU 1444H/2022M

Mai wa'azi na Hudu;

Ustaz Muhammad Muhammad Magaji daga Yalwan Shendam (Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na karamar hukumar Shendam) tare da Hafiz Ahmad Zakariyya Musa daga garin Wase.

Allah ya bada gagarumar

WA'AZIN JAHA - JIBWIS PLATEAU STATE NHQ JOS.28/02/1444H - 24/09/2022MMANGU 1444H/2022MMai wa'azi na Uku;Barr. Suleiman H...
24/09/2022

WA'AZIN JAHA - JIBWIS PLATEAU STATE NHQ JOS.
28/02/1444H - 24/09/2022M

MANGU 1444H/2022M

Mai wa'azi na Uku;

Barr. Suleiman Haruna (Shugaban kwamitin wa'azin matasa na karamar hukumar Mangu) tare da Hafiz Hashimu Adam daga nan cikin garin Mangu.

Allah ya bada gagarumar

WA'AZIN JAHA - JIBWIS PLATEAU STATE NHQ JOS.28/02/1444H - 24/09/2022MMANGU 1444H/2022MMai wa'azi na biyu;Ustaz Aliyu Jib...
24/09/2022

WA'AZIN JAHA - JIBWIS PLATEAU STATE NHQ JOS.
28/02/1444H - 24/09/2022M

MANGU 1444H/2022M

Mai wa'azi na biyu;

Ustaz Aliyu Jibril Maikifi (mataimakin shugaban majalisar malamai na karamar hukumar Wase) tare da Hafiz Zulkarnaini daga Yelwan Shendam.

Allah ya bada gagarumar

WA'AZIN JAHA - JIBWIS PLATEAU STATE NHQ JOS.28/02/1444H - 24/09/2022MMANGU 1444H/2022MMai wa'azi na farko;Ustaz Muhammad...
24/09/2022

WA'AZIN JAHA - JIBWIS PLATEAU STATE NHQ JOS.
28/02/1444H - 24/09/2022M

MANGU 1444H/2022M

Mai wa'azi na farko;

Ustaz Muhammad Adam (shugaban majalisar malamai na karamar hukumar Mangu) tare da Hafiz Abdullahi Nuhu daga Kanam.

Allah ya bada gagarumar nasara 🙏

JIBWIS PRESS QUA'AN-PAN 15/9/2022.Kai tsaye daga Masallacin Juma'ah na garin Namu karamar hukumar Qua'an-pan, kiran Shug...
15/09/2022

JIBWIS PRESS QUA'AN-PAN 15/9/2022.
Kai tsaye daga Masallacin Juma'ah na garin Namu karamar hukumar Qua'an-pan, kiran Shugaban majalisar Malamai na karamar hukumar Qua'an-pan ga yan Agaji domin tattaunawa dangane da matsalar ayyukan addinin musulunci.
Muna addu'a Allah yasa yadda akafara lafiya Allah yasa a kammala lafiya.

JIBWIS  PRESS QUA'AN-PAN Innalillahi wa inna'ilaihirraji'un. We lost one of the most important member of Jibwis Press Na...
10/09/2022

JIBWIS PRESS QUA'AN-PAN
Innalillahi wa inna'ilaihirraji'un. We lost one of the most important member of Jibwis Press Nat. Jos. Mudassir Lawal Garba, from TaIata Mafara.

He died few hours before his wedding Fatiha, at the very day he passed away.

We pray for the almighty Allah in his intimate mercy upon his servant Mudassir.

We also send our profound condolence to the family of both the groom and the bride for it was the great lost.

Address

Jos

Telephone

+2347032954487

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis internet media Qua'an pan LGA, Nat Hqt Jos. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category