Abban Makarram Darma

Abban Makarram Darma Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abban Makarram Darma, Digital creator, Jos.

Muhimmancin Zaɓen Engr Ibrahim Sagir KwakiEngr Ibrahim Sagir Kwaki, ɗan Majalisar Wakilai ta Tarayya mai wakiltar Kano M...
25/08/2026

Muhimmancin Zaɓen Engr Ibrahim Sagir Kwaki
Engr Ibrahim Sagir Kwaki, ɗan Majalisar Wakilai ta Tarayya mai wakiltar Kano Municipal, ya kasance mai kokarin tallafawa al’ummar mazabarsa ta fannoni daban-daban.
Daga cikin abubuwan da ake yabawa akwai tallafin kayan more rayuwa, taimakon marasa ƙarfi, tallafin aure da karatu, da sauran ayyukan jin ƙai da ci gaban al’umma.
Saboda haka, ya dace al’umma su duba irin waɗannan ayyuka da ƙoƙarin wakilci wajen yanke shawarar wanda za su ba amanar wakilci. Zaɓen nagartaccen wakili yana da muhimmanci wajen samun ci gaba da wakilci mai amfani ga al’umma.
fatan nasara Engr Sagir ƙoƙi daga Abban mukarrama Darma

Me ya sa muke ganin muhimmancin zaɓar Abba Kabir Yusuf?Abba Kabir Yusuf shugaba ne da ya kamata mu duba ayyukansa da abi...
25/08/2026

Me ya sa muke ganin muhimmancin zaɓar Abba Kabir Yusuf?
Abba Kabir Yusuf shugaba ne da ya kamata mu duba ayyukansa da abin da yake yi wa al’ummar Kano. Muna buƙatar shugabanci mai sauraron jama’a, mai kula da ilimi, lafiya, tattalin arziki da ci gaban jihar. Saboda haka, mu fahimci muhimmancin zaɓe, mu kuma zaɓi shugabancin da muka yi imanin zai fi amfani ga Kano da mutanenta.

19/08/2026

Allah yasa agama lfy ƴan uwa

Congratulations
19/08/2026

Congratulations

Cikin shirye shiryen shiga campaign, yanzu haka chairman din kungiyar GO AGAIN B Kira Alkantara Alkantara tuni ya samar ...
19/08/2026

Cikin shirye shiryen shiga campaign, yanzu haka chairman din kungiyar GO AGAIN B Kira Alkantara Alkantara tuni ya samar da riguna wanda za ai amfani dasu wajen gudanar da zirga-zirgar campaign din member Koki Sagir.

wannan wani mataki ne na musamman domin cigaba da shiga lungu da sako domin kara isar da manufofin cigaba da member ya kara kudirar aiwatarwa a zagayen wakilcinsa karo na 2 a 2027.

Mai girma chairman babannan member yana godia kwarai da kulawa, Allah ya bamu nasara cikin aminci amin 🙏

~ Mansur Darma -Go again Engr sagir ƙoƙi da ikwan Allah

    Saqon Comrd Danbaban Gawuna zuwaga Mai girma gwamnan kano Alhaji Abba Kabir Yusuf
18/08/2026


Saqon Comrd Danbaban Gawuna zuwaga Mai girma gwamnan kano
Alhaji Abba Kabir Yusuf

16/08/2026

GO AGAIN DA IKWAN ALLAH RUWA YAYI MAGANIN DAUƊA

16/08/2026

GO AGAIN ENGR SAGIR ƘOƘI DA IKWAN ALLAH RUWA YAYI MAGANIN DAUƊA
ALLAH YASA AGAMA LFY

Address

Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abban Makarram Darma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share