15/10/2022
Akwai banbanci sosai tsakanin Love da kuka Lust, yawancin yan mata suna kuskuren daukar lust a matsayin love.
Yayin da namiji, yaganki yaji yana sonki hasali akwai abunda ya burgeshi tattare dake, abubuwan sha'awa.
Idan namiji kuma yanada buri, yana iyayin komai domin ya cimma burin shi, zai miki hira mai dadi, zai miki kyauta, zai baki lokacin sa, zai jure wulakanci, amma fa daga yasamu dama ya lashi abunda yakawo, daga lokacin zaifara miki bori kamar tsohuwar Vespa.
Saboda haka akiyaye, ba kowani abu bane yake zama soyayya ba, wasu abubuwan sha'awa ne yake sawa ayi.
Allah yasa mudace.