Kachako Online Reporter's

Kachako Online Reporter's K.O.R

Kor

إنا الله وإنا اليه رجعون.Muna Mika sakon ta'aziyya ga iyalan wayan nan Mata guda biyu muna masu Adu'a Allah ya yafe musu...
03/03/2026

إنا الله وإنا اليه رجعون.
Muna Mika sakon ta'aziyya ga iyalan wayan nan Mata guda biyu muna masu Adu'a Allah ya yafe musu yayi musu rahama Amin

NAMIJI ZAI IYA KAIWA KARFE 2:00 NA DARE IDONSA BIYU... Sannan ya tashi karfe 6:00 na safe ya fita nema.Alhali ana bin sa...
04/02/2026

NAMIJI ZAI IYA KAIWA KARFE 2:00 NA DARE IDONSA BIYU...

Sannan ya tashi karfe 6:00 na safe ya fita nema.

Alhali ana bin sa Bashi.
Aljihunsa Babu ko sisi.
Babu mai taimakonsa sai Shi kadai.

Amma duk da haka, zaka ga yana murmushi, yana da Yakini mai karfi a cikin zuciyarsa cewa:
"Watarana komai zai yi daidai, kuma watarana sai labari."

Wannan sam ba hauka bane...
WANNAN SHINE AKE KIRA NAMIJI.

Duk tsananin da kake ciki, kada ka fidda rai. Gobe ta Allah ce.

UMAR ALIYU DAHIRU ✍️
copied

SHEKARU 25–30 SUNE SHEKARU MAFI BAN-MAMAKI A RAYUWA:A wannan lokaci ne rayuwa take fara nuna gaskiyarta ba tare da rufa-...
04/02/2026

SHEKARU 25–30 SUNE SHEKARU MAFI BAN-MAMAKI A RAYUWA:

A wannan lokaci ne rayuwa take fara nuna gaskiyarta ba tare da rufa-rufa ba.
Kana ta girma, amma har yanzu ba ka kai matsayin da kake mafarki ba.

A nan ne zaka ga: – Wasu abokanka sun yi aure
– Wasu sun gina gida
– Wasu sun samu kuɗi
– Kai kuma har yanzu kana ta gwagwarmaya, kana tambayar kanka “shin ina nake dosa?”

A wannan lokaci ne: – Nauyin alhaki ke sauka a kafadunka
– Iyaye ke fara tsufa a idonka, kana son taimkakon su amma ba hali
– Dole kake daina fakewa da uzuri
– Kwatanta kanka da wasu ke fara cutar da zuciyarka

Dare zai same ka da tunani mai nauyi, wani lokacin Ka kasa bacci.
Kana Murmushi ga jama’a, amma zuciyarka tana fama da yaƙe-yaƙe a ɓoye.

Amma ka sani…

Ba ka makara ba.
Ba ka gaza ba.
Ba kai kaɗai ne ke cikin wannan yanayi ba.

Shekaru 25–30 shekarun gina kanka ne, bana nuna nasara kawai ba.
Abinda kake yi a wannan lokaci ne zai bayyana rayuwarka ta gaba.

Ka yi haƙuri da kanka.
Ka dage.
Ka ci gaba da motsi, ko da a hankali ne.

Domin nan gaba, zaka waiwaya baya kace:
“Ansha gwagwarmaya a baya, amma gashi nayi nasara.” inshallahu

Comrade Ibrahim ✍️

copied

30/01/2026

WE ARE BACK

Ta tabbata gwamnatin Katsina Zara shirya zaman mukabala tsakanin masuss**a da malaman darikun kasar Baki Daya. kaman su ...
19/11/2025

Ta tabbata gwamnatin Katsina Zara shirya zaman mukabala tsakanin masuss**a da malaman darikun kasar Baki Daya.

kaman su izala da darika dama sauran darikun Baki daya, wanna fata xakuyi musu 👇👇👇

KACHAKO ONLINE REPORT'S

A yayin da ake sayan wannan mota Dan baxa capacity. se muka hango Dan siyayar Kano wato A.A zaura ya shirya wa Yan nan m...
18/11/2025

A yayin da ake sayan wannan mota Dan baxa capacity.

se muka hango Dan siyayar Kano wato A.A zaura ya shirya wa Yan nan motocin Dan yawon kamfen na shekarar zabe me zuwa.

wanna fata zaku masa👇👇

KACHAKO ONLINE REPORT'S

SHUGABAN KARAMAR  HUKUMAR TAKAI ALHAJI MUTARI IBRAHIM FARURUWA  FEDERAL FIRE SERVICE SUN Ziyarci Mai Girma Chairman Din ...
04/11/2025

SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR TAKAI
ALHAJI MUTARI IBRAHIM FARURUWA

FEDERAL FIRE SERVICE
SUN Ziyarci Mai Girma Chairman Din Takai,

SUN tattauna Wasu Muhimman Batutuwa Dan Cigaban Karamar Hukumar Takai Harma Kano state Baki Daya.

SUN Nemi Gudun Mawar Mai Girma Chairman Da ya taimakesu ya Duba Wannan yankin Karamar Hukumar Takai

Domin Gina Musu Office Alhamdullah ya Kuma jida Din Wannan Jawabin Nasu Da Sukai mar Harma a Jindadin Ne yacemusu In Allah ya Kaimu Laraba azo Garin Kachako yamma Wato Jikin Kotun Alkali, azo a auna Filin Da Zai Isa a Gina Musu Office,
Kai Alhamdullah Da Mai Girma Adalin Gwamnan Takai Alhaji Mutari Ibrahim Faruruwa

Mai Girma Chairman Da yar Dar (Muhammadur Rasulullah) Allah Zai Cigaba Da Biyama Buqatunka Da Ganan Har Izuwa tashin AL,kiyama Insha Allah
Fatan Alkairi Baba Chairman.

Haruna Abdullahi Bakana
Media aide to the Executive
Hon.mutari Ibrahim Faruruwa 👇

Kachako Online Reporter's coped

MAHANGA!!!! 🙄🤔Komene ra'ayinku kan irin wa'yannan shuwaga banni ??
03/11/2025

MAHANGA!!!! 🙄🤔

Komene ra'ayinku kan irin wa'yannan shuwaga banni ??

MAULUD DIN MATASAN GARIN KACHAKO.
02/11/2025

MAULUD DIN MATASAN GARIN KACHAKO.

Wasu daga cikin hotunan malud kenan Wanda matasan garin kachako s**a shirya Dan nuna soyayya ga manzon Allah. S.a.w  wan...
02/11/2025

Wasu daga cikin hotunan malud kenan Wanda matasan garin kachako s**a shirya Dan nuna soyayya ga manzon Allah. S.a.w wannan fata zakumusu ?

Kamar kullum de 👇
Kachako Online Reporter's takuce✓

Wannan daya daga cikin Wanda s**ai accident kenan a kan hanyar su ta zuwa Kano daga gombe..
27/10/2025

Wannan daya daga cikin Wanda s**ai accident kenan a kan hanyar su ta zuwa Kano daga gombe..

Allah ya gafarta muku Amin....
26/10/2025

Allah ya gafarta muku Amin....

Address

KACHAKO Central Mosque
Kachako

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kachako Online Reporter's posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share