Sansanin Wasanni

Sansanin Wasanni Located at Mahuta National eye centre kaduna

We are back from a compulsory Break.
14/01/2023

We are back from a compulsory Break.

19/12/2022

Yarima football Academy wins football tournament against Yan kaji United

23/10/2022
Gasar cin kofin kwallon kafa na zaman lafiya na gwamnan jihar Kaduna Wanda ke kan gudana a filin wasa na ABS.Sakamakon W...
23/10/2022

Gasar cin kofin kwallon kafa na zaman lafiya na gwamnan jihar Kaduna Wanda ke kan gudana a filin wasa na ABS.

Sakamakon Wasannin yau....... Lahadi 23-10-2022.

*Team B/Gwari LGA 1
Vs
Team Lere LGA 0

* Team Kajuru LGA 1
Vs
Team Makarfi LGA 2

* Team Igabi LGA 2
Vs
Team Giwa LGA 1

18/10/2022

Barkanmu da wannan safiya Usman Ibrahim ne ke muku sallama a shafinmu na sansanin wasanni.

Tawagar Mata ta Najeriya Flamingos ta tsallaka zuwa wasan dab dana kusa dana karshe bayan data doke Kasar Chile daci 2-1...
17/10/2022

Tawagar Mata ta Najeriya Flamingos ta tsallaka zuwa wasan dab dana kusa dana karshe bayan data doke Kasar Chile daci 2-1.

Kungiyar Manchester City itace ta lashe kyautar kunfiya mafi taka leda a bana
17/10/2022

Kungiyar Manchester City itace ta lashe kyautar kunfiya mafi taka leda a bana

Kareem Benzema ya lashe kyautar gwarzon Dan wasan duniya World.   Mahakurci mawadaci
17/10/2022

Kareem Benzema ya lashe kyautar gwarzon Dan wasan duniya World.
Mahakurci mawadaci

Wasan karshe......Allah ya ba mai rabo sa a.
30/04/2022

Wasan karshe......Allah ya ba mai rabo sa a.

Address

Mahuta National Eye Centre
Kaduna South

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sansanin Wasanni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sansanin Wasanni:

Share