Arewa Good Achievers

Arewa Good Achievers Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Good Achievers, Media, No2 governor Road Kaduna, Kaduna South.

LABARIN ATTAJIRI DA MAI KAMUN KIFIWani attajiri ya je bakin kogi, sai ya tarar da wani mai kamun kifi zaune a gefen kwal...
20/06/2025

LABARIN ATTAJIRI DA MAI KAMUN KIFI

Wani attajiri ya je bakin kogi, sai ya tarar da wani mai kamun kifi zaune a gefen kwale-kwalen sa, a ƙarƙashin inuwar wata bishiya yana shan sigari.

Attajiri ya ce:
“Mallam! Ya akayi na ga kana zaune baka kamun kifi?”

Matsincin ya amsa masa a natse:
“Na riga na k**a wanda zai ishe ni yau.”

Attajiri ya ce:
“To me zai hana ka k**a fiye da haka? Idan ka k**a da yawa, zaka sayar, ka tara kuɗi, ka siya babbar jirgin ruwa. Daga nan sai ka je cikin teku sosai, ka k**a kifi masu yawa. Ka siya manyan raga na zamani, ka kara samun riba, har ka mallaki jirage biyu—ko fiye da haka!”

“Ka ga in kayi haka ai ka zama attajiri k**ar ni.”

Mai kifi ya ɗan yi murmushi, ya ce:
“Daga nan fa, me zan yi?”

Attajiri ya ce:
“To sai ka daina wahala, ka dawo ka zauna ka huta, cikin jin daɗi.”

Da jin haka, sai mai kamun kifin ya busa sigari yana dariya, yace:To me kake ganin nake yi yanzu? Ba hutun nake yi ba?”

12/03/2022
19/10/2021
19/11/2020

struggle is another fact of living

Address

No2 Governor Road Kaduna
Kaduna South

Telephone

+2347064403993

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Good Achievers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Good Achievers:

Share

Category