06/08/2025
gafa wani aiki ya shigo Najeriya
1.fasto Muhammad Muhammad yace saiya shafe musulunci a Najeriya
2.Masussuka yace saiya shafe izala da salafanci a Najeriya
3.lawal tramol da mai dubun Isa sunce sai sun shafe tijjaniyya a Najeriya
4.shi kuma maulana sheikh Ibrahim makari yace zai haɗa kan musulmai a Najeriya
duk wannan abun anayinsa ne ayanzu kuma a lokaci daya to lallai bamu san mai nasara ba ,al'amarin yana gurin Allah