Mai kalamai

Mai kalamai Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mai kalamai, Ungwan Nasarawa Jere, Kaduna.
(2)

Football Analysts โšฝ๐Ÿ†
Football Content Creator
Football Journalist
my content are original that basically concern about all sport and athlete all over the world.

Pedri Ko Valverde
16/09/2025

Pedri Ko Valverde

๐Ÿšจ Real Madrid ita ce ฦ™ungiya ta FARKO da ta ci wasanni 200 a gasar Champions League!
16/09/2025

๐Ÿšจ Real Madrid ita ce ฦ™ungiya ta FARKO da ta ci wasanni 200 a gasar Champions League!

๐Ÿ‘Œ๐Ÿป Lamine Yamal, Cubarsรญ, Bernal.
16/09/2025

๐Ÿ‘Œ๐Ÿป Lamine Yamal, Cubarsรญ, Bernal.

Ansu Fati yayin attisaye Monaco
16/09/2025

Ansu Fati yayin attisaye Monaco

16/09/2025

Babu Wani Dan Wasa kamar Kylian Mbappe yanzun haka

๐Œ๐ฎ ๐‡๐š๐๐ฎ ๐š ๐‚๐จ๐ฆ๐ฆ๐ž๐ง๐ญ ๐’๐ž๐œ๐ญ๐ข๐จ๐ง ๐Ÿ‘‡
16/09/2025

๐Œ๐ฎ ๐‡๐š๐๐ฎ ๐š ๐‚๐จ๐ฆ๐ฆ๐ž๐ง๐ญ ๐’๐ž๐œ๐ญ๐ข๐จ๐ง ๐Ÿ‘‡

Masu kallon Ku Gaya mana banbancin Dake cikin hoto Na farko dana biyu โ“Na farkon ba fenareti baneNa biyun fenareti ne
16/09/2025

Masu kallon Ku Gaya mana banbancin Dake cikin hoto Na farko dana biyu โ“

Na farkon ba fenareti bane
Na biyun fenareti ne

Ko zaku Iya gaya mana waye wannan โ“
16/09/2025

Ko zaku Iya gaya mana waye wannan โ“

Kylian Mbappรฉ ya kai kwallaye 50 a Real Madrid ๐Ÿคฉ๐Ÿ‘.A wasan daren yau ya kara zura ฦ™wallaye biyu โšฝโšฝ, wanda hakan ya sa ya ...
16/09/2025

Kylian Mbappรฉ ya kai kwallaye 50 a Real Madrid ๐Ÿคฉ๐Ÿ‘.

A wasan daren yau ya kara zura ฦ™wallaye biyu โšฝโšฝ, wanda hakan ya sa ya kai ฦ™wallaye 8 da taimako 2 a wannan kakar ya zuwa yanzu. ๐Ÿคฏ

Kylian Mbappe sarkin zare Kenan โšฝโšฝ
16/09/2025

Kylian Mbappe sarkin zare Kenan โšฝโšฝ

Wasan zakarun nahiyar turai mafi zafi Kenan a yau
16/09/2025

Wasan zakarun nahiyar turai mafi zafi Kenan a yau

Full time Real Madrid 2-1 Marseille
16/09/2025

Full time
Real Madrid 2-1 Marseille

Address

Ungwan Nasarawa Jere
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai kalamai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share