Arewa News

Arewa News Sahihan labarai
(1)

YANZU-YANZU:: An tsige shugaban rundunar yan sandan Nigeria IGP Kayode Egbetokun daga muƙaminsa.Rahotanni na nuni da cew...
24/02/2026

YANZU-YANZU:: An tsige shugaban rundunar yan sandan Nigeria IGP Kayode Egbetokun daga muƙaminsa.

Rahotanni na nuni da cewa an cire Sufeto Janar na ‘Yan Sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, daga mukaminsa.

Majiyoyi sun bayyana cewa za a maye gurbinsa da AIG OLATUNJI RILWANU DISU tsohon Kwamishinan jihar
Rivers

"Ban taɓa cewa siyasa haramun bace" Professor Isah Ali Ibrahim pantami
22/02/2026

"Ban taɓa cewa siyasa haramun bace"

Professor Isah Ali Ibrahim pantami

Fagen WassaniYayin da ya rage watanni a fara Gasar Kofin Duniya ta FIFA 2026, gwarzon ɗanwasan Brazil, Neymar ya amsa ce...
22/02/2026

Fagen Wassani
Yayin da ya rage watanni a fara Gasar Kofin Duniya ta FIFA 2026, gwarzon ɗanwasan Brazil, Neymar ya amsa cewa zai iya yin ritaya a wannan shekarar.

Sai dai har yanzu yana da burin a saka shi cikin tawagar da za ta wakilci ƙasarsa a gasar kofin duniya. Kuma wannan ya sa yana ganin sai zuwa ƙarshen shekarar 2026 zai iya ajiye takalman ƙwallo.

Tsawon shekarunsa na wasa a tawagar Brazil da ma ƙungiyoyin da ya bugawa wasa a gida da Turai da Asiya, Neymar ya sha fama da raunukan da ke haddasa masa doguwar jinya.

Jami'an hukumar ICPC da ke yaƙi da cin hanci da rashawa a Nijeriya sun je gidan tsohon gwamnan Kaduna,  Nasir El-Rufai, ...
22/02/2026

Jami'an hukumar ICPC da ke yaƙi da cin hanci da rashawa a Nijeriya sun je gidan tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, a Abuja ranar Alhamis, inda s**a gudanar da bincike.
Wata sanarwa da Muyiwa Adekeye, mai magana da yawun El-Rufai ya fitar ta ce jami'an na ICPC sun isa gidan tsohon gwamnan ne da misalin ƙarfe 2 na rana inda s**a ƙaddamar da bincike.
A cewarsa, lauyan El-Rufai, Ubong Akpan, ya soki wannan mataki wanda ya bayyana a matsayin "karya doka da 'yancin ɗan'adam."
A ranar Laraba ne hukumar ICPC ta ce El-Rufai yana hannunta bayan ya bar hukumar EFCC mai yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin Nijeriya ta'annati inda ya kai kansa ranar Litinin ɗin da ta wuce.
ICPC ba ta yi ƙarin bayani kan laifukan da take zargin El-Rufai da aikatawa ba, sai dai a baya tsohon gwamnan ya yi zargin cewa gwamnatin Nijeriya tana yin amfani da hukumar domin yi masa bi-ta-da-ƙulli.

Copied

Hukumar NDLEA ta Nijeriya ta k**a Rabi Muhammad mai zaune a Kano bayan ta kifa ƙwarya a cikinta domin yin cikin bogi, in...
22/02/2026

Hukumar NDLEA ta Nijeriya ta k**a Rabi Muhammad mai zaune a Kano bayan ta kifa ƙwarya a cikinta domin yin cikin bogi, inda ta naɗe cikin da ƙyalle mai ruwan hoda sannan ta ɓoye kafso 3,200 na ƙwayar Tramadol, a yunƙurinta na tsallakawa cikin Cotonou.

DA DUMI-DUMI: Kasar China ta gargadi Donald Trump na shiga al'amuran Najeriya. China tace tana tare da Najeriya dari bis...
04/11/2025

DA DUMI-DUMI: Kasar China ta gargadi Donald Trump na shiga al'amuran Najeriya. China tace tana tare da Najeriya dari bisa dari.

Za mu iya kai wa Najeriya hari ta sama ko ta ƙasa.Cewar shugaban ƙasar Amurka Donald Trump
03/11/2025

Za mu iya kai wa Najeriya hari ta sama ko ta ƙasa.
Cewar shugaban ƙasar Amurka Donald Trump

An daura auren Rahama sadau
09/08/2025

An daura auren Rahama sadau

Kasar Amurka ta dakatar da bawa yan ƙasar Nijar visa din zuwan ƙasarArewa News
28/07/2025

Kasar Amurka ta dakatar da bawa yan ƙasar Nijar visa din zuwan ƙasar

Arewa News

HOTUNA: Kungiyar kwallon kafa ta Mata Super Falcons sun dawo Najeriya da kofin nahiyar Afirka da s**a lashe
28/07/2025

HOTUNA: Kungiyar kwallon kafa ta Mata Super Falcons sun dawo Najeriya da kofin nahiyar Afirka da s**a lashe


Menene ra'ayin ku akan kokarin samar da Tiga StateArewa News
28/07/2025

Menene ra'ayin ku akan kokarin samar da Tiga State

Arewa News

Al’ummar garin Hamdulillahi dake mazaɓar Panda a ƙaramar hukumar Albasu, jihar Kano, na neman ɗaukin mahukunta dangane d...
28/07/2025

Al’ummar garin Hamdulillahi dake mazaɓar Panda a ƙaramar hukumar Albasu, jihar Kano, na neman ɗaukin mahukunta dangane da matsalar zaizayar ƙasa da ambaliyar da makarantar Government Arabic Secondary School dake yankin ke fuskanta.

Address

Zaria Road
Kaduna South

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share