Abdullahi na kowa

Abdullahi na kowa I'm proudly my mother and father

26/08/2025
24/08/2025

Alhamdullilah 💃💃

Wanne kalar kaki kake sha'awa
20/08/2025

Wanne kalar kaki kake sha'awa

14/08/2025

Let's go growth 💹
Follow to follow

22/07/2025

Basa Sonka, Amma Suna Da Lokacin binciken laifukanka.!

Wasu sun gaji dakai wasu naneman yadda zasu fara rayuwa dakai

Mood
22/12/2024

Mood

17/09/2022

Yadda abin ya faru….
Mr Geng dan kasar china da Ummukulsum Buhari sun yi soyayya,amma daga bisa ni ya sami labarin tayi aure (kamar yadda ya fada)

Dan haka yayi fushi yaje gidan ta ya haura ta taga ya kashe ta a unguwar su dake Jan bulo kuma aka kaita asibitin UMC anan ta rasu

Ummukulsum ne sunan ta amma an fi kiran ta da Ummita ,ta gama digiri a fannin aikin gona daga jami’ar Kampala dake Uganda yanzu haka tana bautar kasa a Sokoto

Jami’an immigration da yansanda ne s**a kwace shi daga mutanen da s**a fara sassama shi a yankin Jan bulo kusa da layin Lawan Kyankyan
Yanzu haka yana hannun yansanda

Allah ya jikan ta yayi mana maganin matsalolin mu

Address

Tudun Wada
Kaduna South
SABONTITI

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi na kowa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share