Usman Sat Communication

Usman Sat Communication we installed Sattlite dish such as DSTV FREE TO AIR and we mount TV on the wall and so on

21/11/2025

SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM

21/11/2025

YANZU ACEMA SHUGABA MUTUM NE KAMAR KOWA KUMA KAJI ZUCIYARKA KASAMU NATSUWA AKAN HAKAN

ALLAH KABAMU SA'A ACIKIN SANA'AR MU AMEEN
21/11/2025

ALLAH KABAMU SA'A ACIKIN SANA'AR MU AMEEN

ALLAH KA ALBARKACI NEMAN MU AMEEN
21/11/2025

ALLAH KA ALBARKACI NEMAN MU AMEEN

ALHAMDULILLAH ALAH KULLI HALIN
21/11/2025

ALHAMDULILLAH ALAH KULLI HALIN

21/11/2025

JUMA'AT MUBARAK

21/11/2025

Don't forget to recite suratul kahfi 🎧🤍

21/11/2025

MAY ALLAH GUIDE OUR HEARTS TO THE RIGHT PATH AMEEN

YAWAITA SALATI GA MANZON ALLAH ﷺIbnul Jauziy (RA) Ya ce: "Ku sani babu wani bawa musulmi da zai yawaita yin salati ga An...
20/11/2025

YAWAITA SALATI GA MANZON ALLAH ﷺ

Ibnul Jauziy (RA) Ya ce: "Ku sani babu wani bawa musulmi da zai yawaita yin salati ga Annabi Muhammad ﷺ fa ce:
(1)Allah ya haskaka zuciyarsa,
(2)Ya gafarta masa zunubansa,
(3)Ya buda masa kirjinsa,
(4)Ya saukaka masa lamurransa,
Saboda haka ku yawaita salati ga Annabi ﷺ".

ﺑﺴﺘﺎﻥ ﺍﻟﻮﺍﻋﻈﻴﻦ ﺹ ٢٩٧



TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi

INSTAGRAM
https://instagram.com/zaurandalibanilimii?igshid=emf6f90ssc24

Haƙiƙa wasu mutanen ba za ka gansu ba sai idan za su more ka, suna manta duk wasu kyawawan abubuwan da ka yi musu, su ku...
28/10/2025

Haƙiƙa wasu mutanen ba za ka gansu ba sai idan za su more ka, suna manta duk wasu kyawawan abubuwan da ka yi musu, su kuma dunga faɗan abubuwan da kayi musu na laifi. Waɗannan kamar ƙudaje suke, suna ganin aminci da zaman lafiya amma sai su kai kansu zuwa ga shara da ƙazanta

28/10/2025
.•°✿°•.                    .•°✿°•.✦❘༻༺𝕋𝔸𝕃𝔸𝕋𝔸༻༺❘✦°•.✿.•°                    °•.✿.•°*```[RAMADAN SAURA KWANA: 114]```**_AD...
28/10/2025

.•°✿°•. .•°✿°•.
✦❘༻༺𝕋𝔸𝕃𝔸𝕋𝔸༻༺❘✦
°•.✿.•° °•.✿.•°

*```[RAMADAN SAURA KWANA: 114]```*

*_ADDU'A_*
*"Ya Allah mai jujjuyar da Zukata ka tabbatar da Zuciya ta a kan biyayyar ka".*

*_HADISI_*
*Manzon Allah ﷺ ya ce:*
*.*
_Imaamul Bukaarii._

*Ƙarin bayani:*
Wannan Hadisin yana kwaɗaitar da mu zuwa Masallacin Juma'a da wuri, ta yadda ya nuna mana cewa:
•⁠ ⁠Wanda ya iso da wuri ranar Juma’a yana da lada mai girma.
•⁠ ⁠Mala’iku suna rubuta sunayen masu zuwa da wuri.
•⁠ ⁠Idan liman ya fito (ya hau mimbari), dole a nutsu kuma a saurari huɗubar Juma’a.
•⁠ ⁠Idan ka iso bayan liman ya hau, ba ka shiga cikin waɗanda mala’iku s**a rubuta

Address

Kaduna South

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman Sat Communication posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share