Taskar Arewa

Taskar Arewa Ku kasance tare damu domin samun nishadi

13/08/2026

“Ka daina jiran lokaci mai kyau. Lokacin da ka fara aiki shi ne mafi kyawun lokaci

Ko shugaban kasa malam yacancanta yazama bama gomnaba.
13/08/2026

Ko shugaban kasa malam yacancanta yazama bama gomnaba.

Allah katseratar damu daga azabar kabari
13/08/2026

Allah katseratar damu daga azabar kabari

Ado gwanja na kwance ba lafiya kusashi cikin addu arku.Daga duniyar kannywood
01/07/2026

Ado gwanja na kwance ba lafiya kusashi cikin addu arku.

Daga duniyar kannywood

To pa Innalillahi.wa.inna.laihirraji.un wasu matasa sundaki 🙆 Lawan Ahmad agarin bakori yayin dayakai ziyara sukamai mug...
01/07/2026

To pa Innalillahi.wa.inna.laihirraji.un wasu matasa sundaki 🙆 Lawan Ahmad agarin bakori yayin dayakai ziyara sukamai mugun duka bawan allah sakamakon abunda yafaru kwanaki

Amma ku mene ra.ayinku kuna ganin sunyi daidai kokuwa kuskure sukayi bawan allah dai yasha dukan tsiya🤔

Daga abdul ja een

Shine wanda ya yaudari maza ba adadi.Yajima yana yaudarar maza da sigar mata yaci kudin mutane harda manyan mutane amman...
01/07/2026

Shine wanda ya yaudari maza ba adadi.

Yajima yana yaudarar maza da sigar mata yaci kudin mutane harda manyan mutane amman a karshe ankamashi kuma angane namijine.

Waka sani wanda zai iya irin wannan abun?

Taskar Arewa

29/06/2026

Dana rungumeki na sumbaceki 😁

29/06/2026

Kunga soyayya kuwa?

Saika Shekara 10 Kana Kiwata Siririyar Mace Bata Yikiba Ba, Gasu dashegen Cin Masifa Amma A Jiki Babu Auki.. Abokina Nem...
29/06/2026

Saika Shekara 10 Kana Kiwata Siririyar Mace Bata Yikiba Ba, Gasu dashegen Cin Masifa Amma A Jiki Babu Auki.. Abokina Nemi Ƴar Lukuta Kawai Wacce Ko Gani Tayi Ranƙa Ya Ɓaci Zata Saɓa Ka A Baya Tasa Zani Da Majanyi Ta Ɗaureka Tam Tam K**a Jijjiga Ka Har Ka Huce 🤣

Siraran Mata Kuyi Haƙuri Wata Siririya Ce Ta Ja Muku 😎

AKWAI RUƊANI A TAFIYAR TRIPLE RƘungiyar Triple R da mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ya kafa domin sauraron koke-koken al'umma...
29/06/2026

AKWAI RUƊANI A TAFIYAR TRIPLE R

Ƙungiyar Triple R da mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ya kafa domin sauraron koke-koken al'umma da kai su ga shugabanni na ci gaba da fuskantar ficewar wasu daga cikin mambobinta.

A karon farko, Mansurah Isah ta bar ƙungiyar, yayin da wasu ke ikirarin cewa an kore ta. Kafin ƙura ta lafa, sai ga wani daga cikin shugabannin ƙungiyar shima ya sanar da ficewarsa, inda ya bayyana cewa "tsarin tafiyar na cike da ruɗani."

Wannan lamari ya haifar da tambayoyi a tsakanin masu bibiyar tafiyar ƙungiyar kan makomar ta da kuma dalilan da ke haddasa ficewar jiga-jiganta.
Shin meye ra'ayinku kan wannan batu?

Address

Kaduna South

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share