MR SK DAN AlรŸARKA

MR SK DAN AlรŸARKA ๐•๐Ž๐ˆ๐‚๐„ ๐Ž๐•๐„๐‘ ๐€๐‚๐“๐Ž๐‘ ๐Ÿ—ฃ๏ธ๐ŸŽค๐ŸŽง
๐…๐ˆ๐‹๐Œ ๐“๐‘๐€๐๐’๐‹๐€๐“๐Ž๐‘๐’๐ŸŽฌ

Waye Yafi iya film cikinsu Sannan wanene Alg*ita tafi fassara filmdinshiAlg*ita Dub studio
27/01/2024

Waye Yafi iya film cikinsu Sannan wanene Alg*ita tafi fassara filmdinshiAlg*ita Dub studio

Alg*ita Dub studioโœ๏ธLABARIN DAN BABA Kashi na biyu (fitowa ta biyu)Baban ya shiga dajin duba dansa inda yaci karo da yad...
24/01/2024

Alg*ita Dub studioโœ๏ธLABARIN DAN BABA Kashi na biyu (fitowa ta biyu)

Baban ya shiga dajin duba dansa inda yaci karo da yadda birai s**a k**a yaron, ya yanke shawarar zai taimaki yaron anma a boye ba tare da yaron yasa ni ba..

Alg*ita Dub studio Kashi na biyu (fitowa ta daya)Baban Dan baba ya shiga  zullumi zai bi bayan 'dansa...
22/01/2024

Alg*ita Dub studio Kashi na biyu (fitowa ta daya)

Baban Dan baba ya shiga zullumi zai bi bayan 'dansa...

Complete season 1 ๐Ÿ˜€๐Ÿคทโ€โ™‚๏ธ season 2Is loading โœ๏ธAlAlg*ita Dub studiouAlg*ita Dub studiotAlg*ita Dub studio
19/01/2024

Complete season 1 ๐Ÿ˜€๐Ÿคทโ€โ™‚๏ธ season 2
Is loading โœ๏ธAlAlg*ita Dub studiouAlg*ita Dub studiotAlg*ita Dub studio

Alg*ita Dub studio๐Ÿ’ชmasoya kukawoAgaji MMarvel Studios TamilSMarvel Studios TamilTMarvel Studios Tamil
16/01/2024

Alg*ita Dub studio๐Ÿ’ชmasoya kukawo
Agaji MMarvel Studios TamilSMarvel Studios TamilTMarvel Studios Tamil

Alg*ita Dub studio๐Ÿ’ชJARUMAN ALGAITA DAUBSTUDIO! Zango na 3... A gasar data gabata munyi tane k**ar yanda muka saba wato a...
16/01/2024

Alg*ita Dub studio๐Ÿ’ชJARUMAN ALGAITA DAUBSTUDIO! Zango na 3... A gasar data gabata munyi tane k**ar yanda muka saba wato a kan jarumai hudu wanda wannan jarumai hudu mukace ku fidda daya daga cikinsu wanda yafi yawan fassarar alg*ita daubstudio hallau ma kuma sai aka yi sa,a da dama daga cikinku sun bayar da amsa dai dai wanda s**aci wannan gasa sune wanda s**a bayar da sunan TALAPATHY VIJAY a matsayin zakaran gwajin dafi, wanda kuma ya fara lashe wannan gasa itace SALMA IBREEM muna mika miki g*i suwa... Gasar mu ta yau zamuyi tane a kan gwarzon matashi dan kwalisa yawan cin fina finansa soyayya ke taka mu himmiyar rawar gani. Bugu da kari sunan fina finan sa ma da salon soyayya ne. Muna so ku fidda mana daya daga cikin jaruman nan wanda ya hada wadan nan abu buwa... ALLU ARJUN 2 NAGA CHAITANYA 3 BELLAMKONDA 4 AKKHIL... A KAFTA

Alg*ita Dub studio  sSABON KAFCE A SABUWAR SHEKARA!!!Sabon Kafche kenan, kafche na ฦŠaya (1) a Sabuwar Shekarar 2024 ๐Ÿ˜ƒ, k...
14/01/2024

Alg*ita Dub studio sSABON KAFCE A SABUWAR SHEKARA!!!

Sabon Kafche kenan, kafche na ฦŠaya (1) a Sabuwar Shekarar 2024 ๐Ÿ˜ƒ, kafche mai suna JAN AIKI, wanda Jarumi "Ram Pothineni" ya antayo a cikin kafcen, idan baku manta ba shine Jarumin film ษ—in KITIMURMURA da DAABI, zaku iya nema a Kasuwa ko wajen yan Downloading saboda haka sai ku hanzarta ku damalmale domin sanqamar naku.

Ku kafta Sharing ๐ŸŽฌ zuwa ga Masoya ๐Ÿ’“ Akaftaah!

Mungode

Alg*ita Dubstudio TV_Africa โญ

Daga:- รƒbรปbรคkรฅr รŠkรข

Alg*ita Dub studio Salman KhanMuslim ๐Ÿ’ช๐Ÿคฒ
12/01/2024

Alg*ita Dub studio Salman Khan
Muslim ๐Ÿ’ช๐Ÿคฒ

Daga Shafin Alg*ita Dub studioRam ko Prabhas, waye daga cikin su kafcen sa ya taษ“a tayar maka da tsikar jiki tsabar kaji...
10/01/2024

Daga Shafin Alg*ita Dub studio

Ram ko Prabhas, waye daga cikin su kafcen sa ya taษ“a tayar maka da tsikar jiki tsabar kaji kafcen har ran ka?

Alg*ita Dub studio JARUMAN BARKWANCI NA ALGAITA!!!Waษ—anda aka fiye amfani da muryoyinsu yayin nishaษ—antar da Masoya_____...
07/01/2024

Alg*ita Dub studio JARUMAN BARKWANCI NA ALGAITA!!!

Waษ—anda aka fiye amfani da muryoyinsu yayin nishaษ—antar da Masoya
________________
๐Ÿ˜‚: Brahmanandam > Rangeela Master (sarkin rawa)

๐Ÿ˜‚: M. S. Narayana > Kwarkwar Seenuh (tsoho makwalษ“i)

๐Ÿ˜‚: Ali Mohammad > Paparawo (baban soyayya)

๐Ÿ˜‚: Venu Madhav > Chokali (son nuna jarumta)

๐Ÿ˜‚: Fish Venkat > Kazge (ga girma ga wauta)

Bara muga wanda yafi sinqi-sinqin masoya ciki kuma hi zai kasance yakuma cigaba da kasancewa, lamba ษ—aya cikin Jaruman Barkwanci na Alg*ita.

Faษ—i suna haษ—ida abunda ya sanyaka son wannan hi Jarumin?

To aihikenan ๐Ÿ‘Œ
A kafta! ๐ŸŽฌ

โœ๏ธ

Zango na 4 - Alg*ita Dub studioFaษ—i asalin gaskiyar ka. Acikin waษ—annan jarumai waye muryar jarumi ta fassarar Alg*ita t...
05/01/2024

Zango na 4 - Alg*ita Dub studio

Faษ—i asalin gaskiyar ka. Acikin waษ—annan jarumai waye muryar jarumi ta fassarar Alg*ita tafi hawan sa kai kace asalin muryar sa ce? A kafta!

Sunny Deol
Shahrukh khan
Salman khan
Aamir khan

Zango na gaba na tafe!
____________________________________

Address

Kaduna State
Kaduna South

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MR SK DAN AlรŸARKA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share