ES-Aleey Entertainment

ES-Aleey Entertainment we make movies, series film, jingles, music production, music video, and general entertainment.

24/01/2026

Duk wanda ya fara faɗa min waye wannan 👇akwai kyautar katin waya😁 mu kafta 💃

24/01/2026
24/01/2026
24/01/2026

wai da gaske Ni ƙwaila ce 🥺😩 saurayi na ne yake cemin wai ƙwaila 🥺😩
fans Rabi Umar Akaro

24/01/2026

Big shout-out to my newest top fans! Rabi Lamido Ambato, Fateen Ya Adam

10/12/2025
10/12/2025

Kai Jahilce beyiba 😅😅Kanwar Mijinace Tazo gidana ta tsefe kai Zata Wanke Saina Dauko Shampoo Nabata Saitaga Kamar Marakyau nabata*
To Akwai wani Mai datagani inashiga Bathroom dashi time 2 time Saitaje Tadaukoshi Tashafe Kanta Dashi Dan Mugunta ma Tas Tajuwyeshi Akanta*

Bayan Kamar Minti 4 Sainaji Ihunta tanacewa tashiga Uku
Ina lekawa naga Ashe Shaving Cream ne,datagani inashiga toilet dashi tadauka tasahafe akan*🤣🤣🤣

Gabadaya Yasauke mata Gashin yadawo kamar na namiji😅😂

Dangin miji hmmm😂😂

Address

Kaduna South

Telephone

+2347057789181

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ES-Aleey Entertainment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ES-Aleey Entertainment:

Share