06/04/2025
SHIN KUNA FAMA DA KARANCIN CUSTOMERS DA KARANCIN CINIKI A KA
Kana da kaya masu kyau? Kana son karin masu siya?
1.Shin ke digital marketer ce amma bakisan yaya zaki samu masu siyan course dinki ba,
2.ko kuma kaya k**e saidawa amma baki da customers
Tabbas ni coach zainab na tanadar maki hanyar da ko duniya k**eso taga abinda k**e saidawa Γ¬nsha allah zata gani
Facebook Ads na iya kawo maka abokan ciniki daga koβina!
Ni zan taimaka maka ka tallata kayanka cikin hikima da sauki.