06/09/2025
π¨π£ BREAKING: Trabzonspor ta cimma yarjejeniya da Manchester United domin daukar Aron AndrΓ© Onana.
Kungiyoyin biyu sun cimma yarjejeniya a tsakaninsu gabanin amincewar Onana.
An dai yi wannan ciniki ne yayin da Onana ya tafi Kamaru domin yi wa kasar wasanni.
Shin Kuna ganin Manchester United ta yi wa Onana Adalci?