Gaskiya News 24

Gaskiya News 24 DOMIN SAMUN LABARU DA DUMI DUMINSU KASANCE DA SHAFIN GASKIYA NEWS 24.

Mutane 16 ne s**a mutu yayin da wasu kusan hamsin s**a samu raunuka a wani hatsarin mota da ya afku a kan hanyar Katiola...
29/07/2025

Mutane 16 ne s**a mutu yayin da wasu kusan hamsin s**a samu raunuka a wani hatsarin mota da ya afku a kan hanyar Katiola zuwa Niakara dake arewacin kasar Ivory Coast.

Shugaban karamar hukumar kaduna ta Arewa Hon. Mohammed Gambo Zion Ya Kaddamar Da Shirin tallafawa mata da matasa a yau l...
28/07/2025

Shugaban karamar hukumar kaduna ta Arewa Hon. Mohammed Gambo Zion Ya Kaddamar Da Shirin tallafawa mata da matasa a yau litinin a harabar karamar hukumar ta kaduna ta Arewa.

Shugaban karamar hukumar ya tabbatar da Cewa za suci gaba da Bada wannan tallafin a duk kowanne wata ga Al'ummar wannan karamar hukumar ta kaduna ta Arewa.

Tallafin kudin dai Naira dubu talatin ne za'a dinga bayarwa ga kowanne mutum a wata.

Maigirma Shugaban karamar hukumar ya Mika godiya ta musamman Ga Maigirma Gwamnan Jihar Kaduna Uba Sani Bisa jajirtacce war shi Wajen ganin ya tabbatar da Al'umma na kasa sun Samu wannan tallafin kudin.

28/07/2025

TALLA!!!

Zaku iya samun Ingantattun magunguna musulunci da Gargajiya a Cibiyar Magungunan ta DARU -SHIFA PROPHETIC AND HERBAL MEDICINE STORE KAWO KADUNA WHATSAPP 08037624598

27/07/2025

Shin zaka iya gwada matar ka ta Aure da wannan prank din da akeyi?

TALLA!!!

Zaku iya samun Ingantattun magunguna musulunci da Gargajiya a Cibiyar Magungunan ta DARU -SHIFA PROPHETIC AND HERBAL MEDICINE STORE KAWO KADUNA WHATSAPP 08037624598

Yadda Farashin Buhunan Kayan Masarufi  Ke Cigaba Da Sauka Kasa A Kasuwar Hatsi Ta Gwarzo  Dake Kano1. Farar Masara Buhu ...
25/07/2025

Yadda Farashin Buhunan Kayan Masarufi Ke Cigaba Da Sauka Kasa A Kasuwar Hatsi Ta Gwarzo Dake Kano

1. Farar Masara Buhu 100kg ₦38,000 zuwa ₦40,000

2. Jar Masara Buhu 100kg ₦39,000 zuwa ₦40,000

3. Jar Dawa Buhu 100kg ₦35000 zuwa ₦36,000

4. Farar Dawa Buhu 100kg ₦30,000 zuwa ₦32,000

5. Dauro/Gero Buhu 100kg ₦48,000 zuwa ₦53,000

6. Waken Hausa Buhu ₦80000 zuwa ₦85,000.

8. Waken Soya Buhu 100kg ₦70,000 zuwa ₦75,000

9. Tsabar Shinkafa Buhu 110kg ₦100,000 zuwa ₦120,000

10. Gyaɗa buhu 100kg ₦200,000 zuwa ₦220,000

13. Barkono danmiyare 100kg ₦70,000 zuwa ₦90,000

14. Samfarerar Shinkafa Buhu ₦35,000 zuwa ₦45,000

15. Kalwa Buhu 100kg ₦130,000 zuwa ₦140,000

16. Kashin Rogo (Dry Cassava) Buhu 100kg ₦40,000 zuwa ₦50,000

17. Alkama Buhu 100kg ₦50,000 zuwa ₦70,000

18. Kubewa busassa 100kg ₦??? zuwa ₦??

Daga Mukhtar Lawan Liver Gwarzo

25/07/2025

Wata ta Rasu Kasar kabari yaki Amsar ta a Jihar Kaduna

TALLA Zaku iya Samun ingantaccen maganin Matsalolin Istimana'i da S***m booster da magungunan Sanyi da sauran su a Cibiyar Magungunan ta DARU-SHIFA PROPHETIC AND HERBAL MEDICINE STORE KAWO KADUNA WHATSAPP 08037624598

Fitaccen dan wasan kokawan Amurka Hulk Hogan ya mutu yana da shekara 71
24/07/2025

Fitaccen dan wasan kokawan Amurka Hulk Hogan ya mutu yana da shekara 71

WinsJown Men Fertility TabletKwayar Karin Lafiyar kwayoyin Haihuwa ga MazaWinsJown Men Fertility Tablet wata kwaya ce ta...
24/07/2025

WinsJown Men Fertility Tablet

Kwayar Karin Lafiyar kwayoyin Haihuwa ga Maza

WinsJown Men Fertility Tablet wata kwaya ce ta kariya da inganta lafiya, wadda aka tsara musamman don tallafawa lafiyar masu son haihuwa da karfin maza. Tana dauke da sinadarai masu amfani da s**a hada da bitamin, ma’adinai, antioxidants da ganyayyaki, wadanda ke taimakawa wajen inganta kwayar s***m, daidaita sinadaran jiki (hormones), da kuma karfafa kuzari.

---

Fa’idodi Masu Muhimmanci:

✅ Kara Yawa da Ingancin S***m
Tana dauke da Zinc, Selenium, da Folate, wadanda ke da matukar amfani wajen samar da kwayoyin s***m masu lafiya da motsi.

✅ Taimakawa Daidaiton Hormone
Tana dauke da L-Arginine, sinadari mai taimakawa wajen daidaita sinadaran jiki da kara sinadarin maza (testosterone) don inganta haihuwa.

✅ Kare Kwayoyin S***m Daga Lalacewa
Tana dauke da Vitamin C da Vitamin E, wadanda ke aiki a matsayin antioxidants domin kare kwayoyin s***m daga illa ta iska mai guba (oxidative stress).

✅ Kara Kuzari da Karfin Jiki
Bitamin na rukuni B-complex suna taimakawa wajen samar da kuzari, rage gajiya, da karfafa jiki gaba ɗaya.

---

Wanda Ya Dace Da Su:

Maza da ke kokarin samun haihuwa

Wadanda ke da karancin s***m ko motsi

Maza da ke neman kara lafiyar haihuwa da sinadaran jikinsu ta hanyar halitta

Domin Samun wannan Ingantaccen maganin sai Ka tuntubemu a No, 30 Masanawa by Kudansa Road Bayan Gidan Hakimin Gundumar kawo Dake Kawo kaduna WhatsApp number 08037624598

  JIHAR KANO Wani Mai Mota Ya Yi Kukan Kura Ya Banke Barayin Waya A Kano Bayan Sun Kwaci Waya Za Su Gudu Akan Babur, Ind...
24/07/2025

JIHAR KANO

Wani Mai Mota Ya Yi Kukan Kura Ya Banke Barayin Waya A Kano Bayan Sun Kwaci Waya Za Su Gudu Akan Babur, Inda Biyu Daga Cikin Barayin S**a Karye Nan Take

Lamarin ya auku ne a Sultan Road dake Nasarawa GRA a birnin Kano a safiyar yau.

An gurfanar da Abubakar Ibrahim G. Fresh a gaban Babbar kotun Tarayya mai lamba daya dake nan Kano, bisa zarginsa da cin...
24/07/2025

An gurfanar da Abubakar Ibrahim G. Fresh a gaban Babbar kotun Tarayya mai lamba daya dake nan Kano, bisa zarginsa da cin mutuncin kudi.

Bayan Karanta masa nan take ya amsa laifinsa.

Kotun kuma ta aike dashi gidan gyaran hali na tsawan wata biyar ko ya biya tarar Naira dubu dari biyu.

An dai same shi da watsa takardun Naira dubu dubu a shagon Rahama Sa'idu dake Tarauni yayin da suke nishadi a junansu.

24/07/2025

Celebrating my 9th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

'ÝAN SANDÀ: Ku Gama Karbar Kudin Beli, Tare Da Kulle Ko Rike Mutane Ba Tare Da Bin Ka’idar Doka Ba, Yanzu Kuma Kùn Yi Ri...
22/07/2025

'ÝAN SANDÀ: Ku Gama Karbar Kudin Beli, Tare Da Kulle Ko Rike Mutane Ba Tare Da Bin Ka’idar Doka Ba, Yanzu Kuma Kùn Yi Ritaya Mu Zo Muna Nema Muku 'Ýanci, Cewar Barista Hamza Nuhu Dantani

"Ku mayar da 'civil case' ya zamo 'criminal case' saboda son zuciya ko cin mutuncin mutum!

'Yan siyasa su yi amfani da ku wajen çin zarafin jama’a.

Wasun ku suna dukan wanda ake zargi da aikata laifi.

Ku ne kan gaba wajen ķin biyayya ga dokar kotu. (amma wasu daga cikin 'yan sanda )

Ku ci mutuncin ko hantarar Lawyoyi idan sun zo kare 'client' nasu!

Anma daga kun yi ritaya mu hadu mu zo muna nemo muku hakkinku!

Pay Police thier entitlements and better welfare!

Address

Kaduna State

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya News 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gaskiya News 24:

Share

Category