
17/07/2025
AMBATO FOUNDATION OF NIGERIA
CHIKUN LOCAL GOV'T CHAPTER
Kaduna State
Wannan cibiya mai suna a sama tana farin cikin gayyatar É—aukacin al'ummah zuwa wajen
MAJLISIN
SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI
Babban Bako Na Musamman
Amb. (Dr) Muhammad Hafiz AbdalLah
Wanda zai gudana kamar haka:-
Rana:- Lahadi 20th July 2025
Wuri:- Manyaar Hall, Rahma Road Makera GRA Kakuri Kaduna.
Lokaci:- 2:30pm