
01/07/2025
Barkanmu da Sabuwar Wata! 🌙✨
Sabuwar wata, sabuwar dama, sabuwar ƙarfi don cimma burinka, Kada ka daina ƙoƙari, kada ka daina addu’a, Wannan watan Allah ya sa ya zama na alheri gare mu gaba ɗaya
Ina sanar muku da cewa sabuwar waka tana tafe nan ba da jimawa ba
Ku kasance tare dan jin wannan sabuwar waka mai ɗauke da saƙo da ƙarfi a wannan watan Ku bi shafukanmu don ci gaba da samun sabbin labarai Barkanmu da Sabuwar Wata!