Kwandancy News

Kwandancy News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwandancy News, Media/News Company, Kaduna.

Idan Za'ayi Zaɓe A Jigawa Ta Tsakiya "Kafin Ka Dafa Indomie Ka Sauƙeta Sanata Zanna Ya Faɗi Zaɓe" inji: Comr.  Shehu dok...
02/02/2026

Idan Za'ayi Zaɓe A Jigawa Ta Tsakiya "Kafin Ka Dafa Indomie Ka Sauƙeta Sanata Zanna Ya Faɗi Zaɓe"

inji: Comr. Shehu dokoki

Shin me za ku ce...?

DA DUMI-DUMI: A ranar Litinin ne ake sa ran gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf zai sanar da komawa jam'iyyar APC.
25/01/2026

DA DUMI-DUMI: A ranar Litinin ne ake sa ran gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf zai sanar da komawa jam'iyyar APC.

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf zai faɗi zabe idan ya tsaya takara ba tare da goyon bayan Kwankwaso ba, a cewar Engr Buba ...
24/01/2026

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf zai faɗi zabe idan ya tsaya takara ba tare da goyon bayan Kwankwaso ba, a cewar Engr Buba Galadima.

Me za ku ce?

Rikicin cikin gida da kuma kokarin cikawa al'ummar Kano alkawarukan da na daukar musu ya sa na fice daga jam'iyyar NNPP,...
24/01/2026

Rikicin cikin gida da kuma kokarin cikawa al'ummar Kano alkawarukan da na daukar musu ya sa na fice daga jam'iyyar NNPP, Inji Abba Gida Gida

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwandancy News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share