Northeast Records

Northeast Records A Music & Movie Ent Company Founded By Lilin Baba🎧🎬📽️Email:[email protected]
(2)

D A R A  T A C I  G I D A! The Movie 🎥 Da Sunan Allah Mai Rahama Muke Gabatar Muku Da Sabon Shirin Mu Wanda Ya Samu Aiki...
31/05/2026

D A R A T A C I G I D A! The Movie 🎥 Da Sunan Allah Mai Rahama Muke Gabatar Muku Da Sabon Shirin Mu Wanda Ya Samu Aiki Na Musamman Daga Kwararrun Ma'aikata Da Kayan Aiki

Zamu Sakar Muku Shi Nan Bada Jimawaba Ba Insha Allah Kuyi Subscribing YouTube Channels Din Mu Northeast Records Da Lilin Baba Yanzu Haka!

Don Zama Na farko Wajen Kallon Kayataccen Shirin Nan Da Zarar Mun Sake Shi

D A R A T A C I G I D A!🎥
PRODUCE BY .baba
EX PRODUCER .records
DIRECTOR
ASS DIRECTOR
DOP
SOUND
GAFFER
CUSTOM
BTS

STARRING: ._getso

30/05/2026

Duk Cikin Sabon Shirin Mu Mai Zuwa Dara Taci Gida🎬🎥

Karku Bari A Saki Shirin Nan Baku Kallaba Don Zai Zo Da Sako Mai Matukar Amfani Da Fadakarwa

A Jira Shirin DARA TACI GIDA Zai Zo Nan Bada Jimawaba Kayan Aikin Mu Na Musamman Ne Kuma Labarin Shima Na Musamman Ne🎥🎬C...
30/05/2026

A Jira Shirin DARA TACI GIDA Zai Zo Nan Bada Jimawaba Kayan Aikin Mu Na Musamman Ne Kuma Labarin Shima Na Musamman Ne🎥🎬

Coming Soon

28/05/2026

Wurin Daurin Aure A Cikin Shirin DARA TACI GIDA Yana Tafe Nan Bada Jimawaba 🎥

DARA TACI GIDA
Produce By .baba
Directed By
Ass Director
Dop
Gaffer
Sound

Starring

Sabon Shiri Na Tafe DARA TACI GIDA Daga Kamfanin Ku Mai farin Jini Wato .record Shirine Da .baba Ya Shirya  Kuma Ya Bada...
27/05/2026

Sabon Shiri Na Tafe DARA TACI GIDA Daga Kamfanin Ku Mai farin Jini Wato .record

Shirine Da .baba Ya Shirya Kuma Ya Bada Umarni Munzo Muku Da Salo Na Musamman Labari Na Musamman Da Kayan Aiki Na Musamman Northeast Records Zasu Baku Mamaki A Wannan Karon💯

Ku Jira Kawai Domin Ganin Yanda Zamu Fara Sakar Muku Sabbin Shirye-Shiryen Mu Masu Zuwa Nan Bada Jimawaba Ba 🎬🎥

Northeast Records ❤️✅

It's Time⏰💥MADE IN KANO .baba &  Zasu Kasance Daku A Luxuriant Events Kano Gobe Insha Allahu A Wajen Wasan Sallah Na MAD...
27/05/2026

It's Time⏰💥
MADE IN KANO .baba & Zasu Kasance Daku A Luxuriant Events Kano Gobe Insha Allahu A Wajen Wasan Sallah Na MADE IN KANO🎉

KAR KUBARI A BAKU LABARI🔊
Tickets Are Already Available On Sale

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Northeast Records posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category