04/12/2025
Wasu na mamakin ganin yadda Gwanman Bauchi ya cire babbar rigar shi, ya zama ɗan agaji a yayin Jana'izar Shehu, yana ture mutane domin Maulana Sharif ya fito daga mota yaja Sallah. Nace ai wannan ba abin mamaki bane domin Shugaban Ƙasa ma yana masa hidima.